Lyrics

Ruwa ya girmi gwani Kasa sirrin magini Tsakanin dan Gwanja da mata Allah masani Musax beat Kura kin kori kare amarya kece da zare Dan dai aure baya raka aure da za ki dani Eh idan kunji gurbin zama da tirmi sashin daka ne Da ance gaya na biyunsa kowa yasan kwado ne Da ance ciza gaza da tauna aikin baka ne Shi kam daukar kai har da kaya aikin wuya ne Kura ta dau fara ta nuna ribar kafa ne Sai an mance baya zahiri sanan za'a gaba Sama sama sama Eh-hh-hh-hh-hh-hh Idan har anso kiyi kuskure sai an dinga kula Da kin taka hauni ki taka dama a kara kula Kije hagun da dama gaba da baya a kara kula Da kinyi kuskure karami ace miki kin zagi Bala Da Allah ya kaiki ga matsayi sai kin kara kula Misalin mata ba kowani tarko zai cin muku ba Kai girgiza maza juya Karkada maza juya Ku gwada musu kun shekara lafiya Sama, kai, aha Haba, kai Horibo, tir, sama mata Kai, haba Sama, horibo, kai Kowa yasan mune da mata sune fa da mu Ansha bakar wahala a baya kafin a gamu Kullum kukan gwada duka zakin sautinku ga mu Kullun fada mata da duk wanda zai taba mu Da wanan nake dada gane cewa kun gamsu damu Idan dai har na zaga wani guda bazai ki muku ba Kamar kwai yakan gwada kyau a fili aikin farali Ba lalai ace ciki nada kyau ba kar kuyi gatsali Wani yace nace sama dai ga mata an hau shagali Da jita taba da kilinkili mata sun karbi ali Maza ma ku juya in zaku juya ban san fi'ili Ku hau saho ku daina fada da mata bazai muku ba Tsakanin dan Gwanja da mata Allah masani Musax mix
Writer(s): Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out