album cover
An Gamu
937
Pop
An Gamu was released on December 20, 2021 by Gwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited as a part of the album Amada EP
album cover
Release DateDecember 20, 2021
LabelGwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
DON Adah
DON Adah
Producer

Lyrics

Kai, sama
Don adar
Ayaraye sama lubi
Ayaraye kasa lubi
Kowa yana da abun fade bawai sai laifi ba
Sama, kai haba
Wake akeyi wa roro
Yaro baya daga yaro
Bikin wani bai tsada wani, ba karya na fada ba
Hange abar miki mikiya
Rashin kula abarwa su tinkiya
Gilu-gilu yakan cire tushiya
Shi ko rashin uba bai gobe da shekiya
Kai, kowa yaji yace igiya tana tsada a garinsu
Uwarsa ce bata fada rigiya ba da bai san tsada ba
Sama kai
Mata da mu duka an gamu
Alherin Allah yakai damu
Sunce aje duka har damu
Wai mun turmi sashen daka sai damu
Nace ko akwai mu
Ko babu mu
Aye, karya kike auduga bakerayi na zare ba
Ayai sama
Ayai kasa
Ayai sama
Ayai kasa
Ayai sama
Haba mata
Kai
Sama mata aha
Kai haba
Ayai sama
Ayai kasa
Ayai sama
Ayai kasa
Ayai sama
Haba mata, aha
Toh, ance zomon bana ya bani
Yaga karen bana magani (haka)
Mata zakuyai rawa koda dani (eh mana)
Koma zakuyai rawa ko babu ni (ba karya ka fada ba)
Amma ko dace, in an aje martani
Mai fada sai yaji inama inama, bani na fada ba
Hakori na mane da dasashi
Kwarya bata fasa akushi
Ko kare ma in kuyi zama dashi
Zai fada kura tasan darajar kashi
Kowa yazo zai kona rubu toh karku hana mishi, yasan inda zashi ya saida toka
Bawai ya zubar bah
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...