album cover
Hadiza
album cover
Hadiza was released on August 1, 2021 by Jita Record as a part of the album Hadiza - Single
August 1, 2021
LabelJita Record
BPM112
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

[Verse 1]
Uhm sannu Hadiza sannu baiwar Allah
Mai karatun boko akwai karatun sallah
Ilimi ya yi farin jini ya sa kin wala
Nutsuwa dubin jikin Khadija ba ta wahala
Ga mukamai Allah Ya ba ki dole ki wala
Ga farin hali gun Hadiza ba ta hasala
Jinin sarakai Allah Ya ba ki ba wata kila
Mai adon birni ce Khadija na kala da kala
Kwalliya nai miki kyau Hadiza baiwar Allah
[Verse 2]
Wai ina mata sai ku bi ta 'ya ta sarauta
'Yar gidan girma ai Hadiza ta cancanta
'Yar gidan girma ce Khadija in kun ganta
Ai tana burgewa Hadiza sa kayanta
[Verse 3]
Ku tafawa Hadiza gimbiyar mata
Ba karanta ahalinta dubi 'yar gata
Sai ku mike ku biyo ta kar ku kyale ta
Sarauta an ba ta ba a kwace ta
Ga wadata an ba ta ba a raina ta
Ga kirari na Hadiza nai wa wakata
Mace ce amma gimbiya cikin mata
Sannu 'yar lele Rabbana Ya inganta
[Verse 4]
Yau ina waka ta hadiza son kowa
Mai kamala fuskarta ga ta kyakkyawa
Ga Hadiza ta zo a daina bin kowa
A raka ta ta zauna a dinga gaidawa
[Verse 5]
Hadiza gimbiya Hadiza (Nana Hadiza)
Eh Hadiza sarauniya Hadiza (Nana Khadija)
Khadija ga gimbiya Khadija (Nana Hadiza)
[Verse 6]
Masu fifita sannu ku yi ta juyawa (Nana Khadija)
Masu gadinta guri ku kara kamawa (Nana Hadiza)
Khadija ga gimbiya Khadija (Nana Khadija)
Hadiza gimbiya Hadiza
[Verse 7]
Hau kilishinki Hadiza ki yi ta rintsawa
Saka sarkarki ta gwal da ba a saidawa
Dubi takalminki irin na turawa
Ga jaka da mayafi ki dinga yafawa
Ga kudi sababbi ki dinga bada wa
[Verse 8]
Hadiza gimbiya Hadiza (Nana Hadiza)
Hadiza sarauniya Hadiza (Nana Khadija)
Khadija adon gari Khadija (Nana Hadiza)
[Verse 9]
Khadija sinadari Khadija (Nana Khadija)
Khadija ga tambarin Khadija (Nana Hadiza)
Kirari na ke yi wa Khadija (Nana Khadija)
[Verse 10]
Jita tana fadin Khadija
Sarewarki ma daban Khadija
Rawar girma tashi ki yi Khadija
Karshen magana ina Khadija
[Verse 11]
An buga an kyale ki ne Khadija (Nana Hadiza)
A gurin zance ma kina da hujja (Nana Khadija)
Ya magauta su kai da ke Khadija (Nana Hadiza)
Ki yi sha'aninki kin ga babu danger (Nana Khadija)
[Verse 12]
Khadija sarauniya Khadija (Nana Hadiza)
Hadiza sarauniya Hadiza (Nana Khadija)
Hadiza adon gari Hadiza (Nana Hadiza)
Khadija sinadari Hadiza (Nana Khadija)
[Verse 13]
Ku tafa mata kawai ku tafa
Ku tafa mata kawai ku tafa
Da jin dadi na ga kun yi maja (Nana Hadiza)
[Verse 14]
Khadijah
Nana Hadiza
Ko a dangi sam ba kamar Hadiza (Nana Khadija)
Khadija gimbiya Hadiza (Nana Hadiza)
Khadija sarauniya Hadiza (Nana Khadija)
[Verse 15]
Ku tafa mata kawai ku tafa (Nana Hadiza)
Nana Khadija
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...