Lyrics

Sutura rufe katara ne Karya hadarin sufa ne Kai mai kabido bari haɗari ne Aa mai maka magana ne Da jazuli da maimuna yan adam ne duka A gurinmu ilahu abun kira ne gun daka Karbi zakka Daga zuciya mini zungura ne toh karku yaba Kai ne kabunkanta sar kauna to tabbas ba kiwo Kaji kajikankar ma min gogo na nemo nemo gawo Ai jeka ka dawo muyi kauna luko luko luko In dai ka biya bashi zauna to kaine dai ango Ehh ranar tafiya fafe gora To ni zana fece sai kiyi shara Ingo ingo ingo ingo Zan bata hanu kamun fara To mu bari haijango Na fara dadin kiwo aikin kora Gallo ke ciwo In gallo ke ciwo In gallo na ciwo Kwadayi ribar dan tsani Dan na ji dadi ne na shigo mota Rike jallo bani a kwani A hanu na sanda ta ni Kalli kaga kayan mu saman buka Ciki ma na aje tantani Tantabara ta tashi tana yawo saman chan taje 'ya'yani Na haura tudu ne To yi da marmaza barshi kadan ya lafa Yanayin da duhu ne To yi da kanki ruwan zafi a dafa Susa da gudu ne
Writer(s): Muhammad Yunus Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out