album cover
Kujerar mata
4,772
Folk
Kujerar mata was released on May 15, 2018 by No. 1 Sound Limited as a part of the album Kujerar Tsakar Gida
album cover
Release DateMay 15, 2018
LabelNo. 1 Sound Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM130

Music Video

Music Video

Lyrics

[Verse 1]
Ah ah, kujerar tsakar gida
Wajen zama na mata
Wacce duk ta hau ta gamji take ta fi sara (Sama)
[Verse 2]
Na ce kujerar tsakar gida
Wajen zama na mata
Ban da mai **** a kasansa kamar na kura
[Verse 3]
Na ce kar ku ce in kwanta don ba barci na zo ba
Kar ku ce in tashi ba ku ganni da fuka fukai ba
Kar ku kai ni in da ba zai yiwu in fito ba
Gangar kidan ta mata ce ba maza ba (Sama)
[Verse 4]
Allahu Ya nufa yau ma ga ni na zo
Ku dauro bazar rawarku kambu na murzo
Idan ana dara uwa aka so a ga ta zo
Ni da uba nake ado ba rigar aro ba
[Verse 5]
Wata tana rawa da takunta da baya-baya
Ba da ke nake ba balle ki ce na yi karya
Kowa ya ja da ikon God zai ji kunya
Kar wani ya min jiri na karya ba ku sha ruwa ba (Sama)
[Verse 6]
Kai! na saba in na je gidan biki in ce 'yan mata a je sama
In ce mata a je sama
In ce mata a je kasa
[Verse 7]
Ah ah ah ah ah kai
[Verse 8]
Ga kirjin bikin gurin nan, na ga ta zo
Ba wanda za ya ce ya zo shi bikin ya ci kanzo
Na ga 'yan maza a gun har ma mata sun zo
In ba ku na kan ce ban ga kujerun gida ba
[Verse 9]
Matan gidan ga dai taku kun iya
Ku yi rawa, rawa na ce kar na ga kun tsaya
Ku yo takunku don ku gagara kwaikwaya
Ita waka a kan buga muku ba don kudi ba (Sama)
[Verse 10]
Ci gaba na mai gida-gida shi ya guji gobara
Na tafi zan bar ku kar ku ce na fiye gundura
Kujerar tsakar gida wajen zama na mata
Na mata
Ah ah, haka na mata, sama
[Verse 11]
Kujerar tsakar gida gurin zama na mata
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...