Lyrics

Itz Ahmerdy Kina ina? Kina ina? Kina ina haba Yan mata Kina inaa? Ina nemanki Na kasa bacci Na kasa cin abinci Kullum ina tunani Yaushe ne zana Ganki Na kasa bacci Na kasa cin abinci Kullum ina tunani Yaushe ne zana Ganki Ke ne kika ja Zuciya na rawa Hawaye yana zuba Acikin idaniya na Ke ne kika ja Zuciya na rawa Hawaye yana zuba Acikin idaniya na Kina ina? Kina ina? Haaaaaa Kina ina? Kina ina? Kina ina ne? Kinsan da cewa Zuciyata tana da rauni Kinsan da cewa Na rasaki zan shiga damuwa Kinsan da cewa Zuciyata tana da rauni Kinsan da cewa Na rasaki zan shiga damuwa Ga soyayya ta ki karba A dare idan zaki kwanta Ki tina ni karda ki manta ni Hoooo Na baki so na ki karba A dare idan zaki kwanta Ki tina ni karda ki manta ni Ko na mutu ma Ki dinga tinani Ki dinga tinani Ki dinga tinani Ko na mutu ma Ki dinga tinani Ki dinga tinani Ki dinga tinani Kina ina? Kina ina? Kina ina? Kina ina? Kina ina ne? Na kasa bacci Na kasa cin abinci Kullum ina tinani Yaushe ne zana Ganki Na kasa bacci Na kasa cin abinci Kullum ina tinani Yaushe ne zana Ganki Ke ne kika ja Zuciya na rawa Hawaye yana zuba Acikin idaniya Ke ne kika ja Zuciya na rawa Hawaye yana zuba Acikin idaniya Kina ina? Kina ina? Kina ina? Kina ina? Kina ina ne? Kina ina? Kina ina ne?
Writer(s): Ahmad Gambo Salman Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out