Lyrics

Don nidai gaskiya Kina burgeni It's Ahmerdy In kin sako kallabi Kina tafe a hankali (Big Bang Bass) Soyayyah na baki yanmata Ki taimaka kiyi amsawa Kauna ne na baki yar gata Ki taimaka kiyi amsawa Don nidai gaskiya Kina burgeni In kin sako kallabi Kina tafe a hankali Don nidai gaskiya Kina burgeni In kin sako kallabi Kina tafe a hankali Toh ki tausaya don Allah gani Soyayyah nake nema Komai kin ce zanyi Toh ki taimaka don Allah gani Soyayyah nake nema Komai kin ce zanyi Ban damu ace nayi suna ba Koma aji wake na Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne Ban damu ace nayi suna ba Koma aji wake na Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne Don nidai gaskiya Kina burgeni In kin sako kallabi Kina tafe a hankali Don nidai gaskiya Kina burgeni In kin sako kallabi Kina tafe a hankali Toh ki tausaya don Allah gani Soyayyah nake nema Komai kin ce zanyi Toh ki taimaka don Allah gani Soyayyah nake nema Komai kin ce zanyi Ahhhh hahaha (soyayyah) Ahhhh hahaha (ki taimaka) Ahhhh hahaha (soyayyah) Ahhhh hahaha Ban damu ace nayi suna ba Koma aji wake na Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne Ban damu ace nayi suna ba Koma aji wake na Nidai burina ki gane cewa ni mai son ki ne (It's that Mega producer, on the mix) (Big Bang Bass)
Writer(s): Ahmerdy Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out