album cover
Kano
8
Folk
Kano was released on July 28, 2022 by 3333646 Records DK as a part of the album Babangida Kakadawa Collections
album cover
Release DateJuly 28, 2022
Label3333646 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM129

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Babangida Kakadawa
Babangida Kakadawa
Songwriter

Lyrics

Kai in dauko Dala
In sata a jaka
Gauren dutse tana da nauyi kwarai
In sa jirgin cargo
In sa jirgin cargo ya kawo ta a Zamfara
Kano ta koma Gusau
Idan na koma Kano
Ina so in samu
In samu 'yar Kano
In samu diyar Kano
In samu cikin Kano
In samu wuyan Kano
In san ku mutan Kano
In san bakin ta
Kuma in samu hakora
In san hancin Kano
In san idon Kano
In san kunen ta dole
In san hancin Kano
'Ka'ka ta kashe ka
Wuta bul-bul
Ubangijina a kwada ma
Rangila Alhaji Babaka dan ado
Ado dan Bayero
Mai jihar Kano
Baiwar Allah
Written by: Babangida Kakadawa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...