album cover
Yar Karya
680
R&B/Soul
Yar Karya was released on January 1, 2017 by Shareef Studios Invest Nig Ltd as a part of the album Masoya
album cover
AlbumMasoya
Release DateJanuary 1, 2017
LabelShareef Studios Invest Nig Ltd
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

A 2016, ga Umar M, Shareef
Tare da Adam A Zango
Kuzo muje (eh)
In zanyi kwantawa
Sai tace mini, "I love you my baby"
Nayi farkawa
Sai tace mini, "I miss you my baby"
In zani gun aiki
Sai tace mini, "Come back safe my baby"
Ashe zantukan ta na karya ne
Zuciyar ta tsan-tsan karya ne
Da na bita sannu na gan gane
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
Zani baki, zani baki dukiya
In har na baki zaki bani zuciya
Zana baki, zana baki dukiya
Kiyi alkawar zaki bani zuciya
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
Allah abin bauta
Ni dai kai nake duba
Mun munyi mun manta
Kaine kayi shi ba mu ba
Uwa, uba da 'da kaga halin su ba daya ba
Komai zakiyo A'i
Kiyi ba dan mutane ba
Soyayya dan Allah
Ba dan kudade ba
Komai kika sani sai nayi
Bani gani wuyar sa duk sanyi
Babu ni ashe a rai wayyo kai na
Kin zubar dani a bola har kin konna
Yau ina nadama gamuwar mu a kauna
Indo A'i
Ashe zantukan ta na karya ne (Indo A'i)
Zuciyar ta tsan-tsan karya ne (Indo A'i)
Da na bita sannu na gan gane (Indo A'i)
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
Na gano Mimi 'yar baba
Bani kunnuwan ki
Naso ki a rayuwata baby
Nace, "Ba kamar ki"
A cikin bacci idan na kwanta
Ke nake mafarki
Yanayin sanyi idan ya sauka
Jiki na san dumin ki
Dukiya ta taki ce
(Mimi mi ya dame ki?)
Rayuwata taki ce
(Mimi kin cuci kanki)
Everyday kice mini zaki unguwa
Sai ince, "Ki tafi dan kar ki shiga damuwa"
Bansani ba kin saka ni dimuwa
Ina ta bansama dan kin cuce ni yar uwa
Ashe zantukan ta na karya ne
Zuciyar ta tsan-tsan karya ne
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
La-la-la-la
Written by: Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...