album cover
So So
23,588
R&B/Soul
So So was released on January 1, 2017 by Shareef Studios Invest Nig Ltd as a part of the album Kalaman Bakina
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:50 - 00:55
So So was discovered most frequently at around 50 seconds into the song during the past week
00:00
00:05
00:10
00:15
00:30
00:50
01:05
01:15
01:20
01:55
02:15
02:45
02:50
03:10
03:25
03:30
03:35
03:55
00:00
04:06

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Ehh la-la-la-la, la-la-la-la-la
Uhm, uhm
So-so
So-so
Ni dake mun dace
Kece kika ja, wayyo yau ya zana yi?
Na yarda dake, ke na baiwa sirrin zuciya
In zanyi sai dake, rashinki zai sa in sha wuya
Allah ya bani ke, na cika buri na zuciya
Ruwan idanuwa na kece mai sasu kwanciya
Koda magani, soyayya ba zana barki ba
Ko an razani, domin ke ba zana ji shi ba
Ko baturiya, in tazo bazan kalle ta ba
So na gaskiya, kin nunan fili da zuciya
Ina alfahari soyayya ba za'a fini ba
Yau naci gari a zato na bazan rasa ki ba
Ina da damuwa ammah na barwa zuciya
Ruwan idanuwa na waye zai sasu kwanciya?
Soyayya dace ne
Cika buri jin dadi ne
Sanin sirri dan yarda ne
In kin furta mun daidai ne
Kisa a ranki zaa baki wanda kike so
Inbiya sadaki a kaiki dakina da kike so
Zana baki dukka hakkin auren mu na so
Kowa na fadin dani dake mun dace
So so
So so
Ni dake mun dace
Kece kika ja wayyo yau ya zanayi?
Soyayya, ashe tana da zafi
Zafin ta ya zarce dafi
Tamkar rijiya take a cikin ta akwai zurfi
Ciki na fada ina bukatar tallafi
Uhm uhm
Hmm hmm
Written by: Ni Dake, Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...