Lyrics

Kirani muje Kirani muje Madox Tall black boy Aaa Ahh In kinsan bakyaji xaki iya Zogani kirani muje na kashe Na kara na kara kashe miki Kinsan dai akwae shi anan Kixo yau kixo gobe kixo jibi Karki manta kixo da kawaye Mu chashe mu chake ta Watse har gari y waye Habibi yaki kibini Nakaiki kije ki huta Habibi yaki kibini Nakaiki kije kiji huta In kinsan bakyaji Bakya Zaki iya Za za Zogani Zo zo Zogani Zo zo In Kinsan bakyaji Bakya Zaki iya Za za Zogani Zo zo Zogani Zo zo Zan kashe miki zaciya Da dukiya Flight ticket ko inane zan siya Mu zagaya duniya Mu kewaya Mu paipaya Dagani saike Muyi fanke Muyi fanka Mu sarara Saimu je saimuga su mama Saimuje saimudan ci kaza Sai mu uhmm uhmm uhmm In kinsan bakyaji xaki iya xo Gani kirani muje na kashe Na kara na kara kashe miki Kinsan dai akwae shi anan Kixo yau kixo gobe kixo jibi Karki manta kixo da kawaye Mu chashe mu chake ta Watse har gari ya waye Habibi yaki kibini Nakaiki kije ki huta Habibi yaki kibini Nakaiki kije kiji huta In kinsan bakyaji Bakya Zaki iya Za za Zogani Zo zo Zogani Zo zo In Kinsan bakyaji Bakya Zaki iya Za za Zogani Zo zo Zogani Zo zo
Writer(s): Muhammad Madugu Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out