Lyrics

Ke kekkyawa Kekkyawa Ke kekkyawa ce Ke son kowa Son kowa Ke son kowa ce Ke kekkyawa Kekkyawa Ke kekkyawa ce Ke son kowa Son kowa Ke son kowa ce Kina da kyau Karki bari ace miki ba haka ba Karki bari a saka ki gaba Karki bari ace miki ke baki kai baaa Ke kekkyawa Kekkyawa Ke kekkyawa ce Ke son kowa Son kowa Ke son kowa ce Ke kekkyawa ce Kedin matar manya ce Zuciya kin sace Walla mijinki ya dace Kalli yarinyar nan komai nata na hausawa Kalli kyan tafiyan ta yarinya ce daga arewa Ko ke fara ce Ko ko ke din baqa ce Ko doguwa ce Ko ke gajera ce Ko lukuta ce Ko ke siririya ce Inaso ki sani cewa Kina da kyau Karki bari ace miki ba haka ba Karki bari a saka ki gaba Karki bari ace miki ke baki kai baaa Ke kekkyawa Kekkyawa Ke kekkyawa ce Ke son kowa Son kowa Ke son kowa ce You are fine a yanda kike karki damu da zance Ke sarauniya ce ko da babu tambari Ke sarauniya ce ko da babu rawani Ke sarauniya ce ko da babu kallabi Ko ke fara ce Ko ko baqa ce Ko doguwa ce Ko siririya ce Ko lukuta ce Ko gajera ce ke Inaso ki sani cewa Kina da kyau Karki bari ace miki ba haka ba Karki bari a saka ki gaba Karki bari ace miki ke baki kai baaa Ke kekkyawa Kekkyawa Ke kekkyawa ce Ke son kowa Son kowa Ke son kowa ce Ke kekkyawa Kekkyawa Ke kekkyawa ce Ke son kowa Son kowa Ke son kowa ce
Writer(s): Abba Sa'ad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out