Lyrics

Double o wai menene yaji su Ce dasu ce dasu Ce dasu ce da matan ce dasu Kina da kyau kyau ga kira, ah ga kamshi shi Ga tsafta ta ga iyayi iya iyayi iyayi Iyayi iya iyayi iyayi Kina da kyau oh ga kira ra, ga kamshi shi Ga tsafta ta ga iyayi iya iyayi iyayi Iyayi iya iyayi iyayi Muna da mata bakake haka muke da mata farare Muna da mata sirare haka muke da mata masu kiba Yan matan mu da kyau ka gansu sai karasa wane ciki tafi kyau Matan Niger nada kyau matan Ghana na da kyau Matan Nigeria wallahi suna da kyau eh suna da kyau Baby let's walk koh dai nabiki TikTok You know am a big boy da swag kingkon Kedai tag na da bidiyonki na twerk na like na comment har ki regret Mu aure su Ce dasu ce dasu Ce dasu ce da matan ce dasu Yaringa ga dai a buye nei (buye nei) Tuwonki naci shi koh ba miya nei Abinda kike so kibari Ghali yayi Ghali yayi Ghali yayi Saboda kanki wani yadaina shan giya Jiya soyayya ya karamini wuya Me kikeso nidai kinsan ina jin piya Ba'a abunda zasu muna koda sun kinya Kina da kyau kyau ga kira, ah ga kamshi shi Ga tsafta ta ga iyayi iya iyayi iyayi Iyayi iya iyayi iyayi Kina da kyau oh ga kira ra, ga kamshi shi Ga tsafta ta ga iyayi iya iyayi iyayi Iyayi iya iyayi iyayi Muna da mata bakake haka muke da mata farare Muna da mata sirare haka muke da mata masu kiba Muna da mata bakake haka muke da mata farare Muna da mata sirare haka muke da mata masu kiba Bayan ka wadata how long next thing amarya Gajiyan da mazaje keyi sabida mata be Kaida mace aure kuyai rayuwa kubina family Bamu iya muyi dasu sai mata masu hali Yarinyar Ghana tai kyau sai kace tafito Naija Ta rufe jiki da hijab ana ganonta ninja Bedroom pool ni gwani nei am teacher Ta bani abin dadi sosai dayafi vanilla Kina da kyau kyau ga kira, ah ga kamshi shi Ga tsafta ta ga iyayi iya iyayi iyayi Iyayi iya iyayi iyayi Muna da mata bakake haka muke da mata farare Muna da mata sirare haka muke da mata masu kiba
Writer(s): Awudu Yussif Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out