Lyrics

Everybody just call me daddy Karka raina wanda baya da shi Watarana zai zama yana da shi Rayuwa juyin-juyi ce Inji "Kwado da yafada ruwan zafi" Karka raina wanda baya da shi Watarana zai zama yana da shi This life na turn by turn Inji "Kwado da yafada ruwan zafi" Ni Ban raina kowa ba Kuma bana so a raina ni Ban zagi kowa ba Kuma bana so a zage ni Ban raina kowa ba Kuma bana so a raina ni Ban zagi kowa ba Kuma bana so a zage ni Suna so suga nafadi na ki (Na fadi na ki) Suna so suga na kasa lumfashi (Na kasa lumfashi) Suna so suga na fadi na ki (Suna so suga na fadi na ki) Suna so suga na kasa lumfashi (Suna so suga na kasa lumfashi) Karka raina wanda baya da shi Watarana zai zama yana da shi Rayuwa juyin-juyi ce Inji "Kwado da yafada ruwan zafi" Karka raina wanda baya da shi Watarana zai zama yana da shi This life na turn by turn Inji "Kwado da yafada ruwan zafi" Ma hassada nagode da ba dan ku ba da ban cigaba ba Hassada ga mai rabo taki ce nayi suna na kerai makiya na Muna ciki muna shan AC su makiya mun barsu cikin rana Wannan shekara ne za a jimu birni da kauye in Allah ya yadda Ni Ban raina kowa ba Kuma bana so a raina ni Ban zagi kowa ba Kuma bana so a zage ni Ni Ban raina kowa ba Kuma bana so a raina ni Ban zagi kowa ba Kuma bana so a zage ni Suna so suga nafadi na ki (Na fadi na ki) Suna so suga na kasa lumfashi (Na kasa lumfashi) Suna so suga na fadi na ki (Suna so suga na fadi na ki) Suna so suga na kasa lumfashi (Suna so suga na kasa lumfashi) Karka raina wanda baya da shi Watarana zai zama yana da shi Rayuwa juyin-juyi ce Inji "Kwado da yafada ruwan zafi" Karka raina wanda baya da shi Watarana zai zama yana da shi This life na turn by turn Inji "Kwado da yafada ruwan zafi" Ban raina kowa ba Kuma bana so a raina ni Ban zagi kowa ba Kuma bana so a zage ni Micky on the mixer
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out