Top Songs By Uk boy
Lyrics
Kudi kaman Dantata Allah ko kuma Dangote
Kudi kaman Dantata Allah ko kuma Dangote
Ku fita a harkata nace
Ku fita a harkata nace
Masu so su bata ni nace
Ku fita a idona na rufe
Kudi kaman Dantata Allah kokuma Dangote Allah
Kudi kaman Dantata Allah kokuma Dangote Allah
Wayyo Allah zani fadi
Kuna gani zani fadi
Baby zo ki ciccibani
(Baby zo ki ciccibani)
Burin wasu su rikitani
Su fusatani, su kwazarani
Burin wasu su rudani, dani (eh eh)
Ku rabu dani
Ku rabu dani
Ku rabu dani karku jani banayin fada
Sai dai kun tara
Sai dai kun tara
Sai kun tara sannan zaku ga fada
Ba mai ja dani
Ba mai ja dani
In dai kana ganin zakayi zo nan ka gwada
Sai ga baby nan
Sai ga baby nan
Daman ke nake jira
Ku fita a harkata nace
Ku fita a harkata nace
Masu so su bata ni nace
Ku fita a idona na rufe
Kudi kaman Dantata Allah kokuma Dangote Allah
Kudi kaman Dantata Allah kokuma Dangote Allah
Duk abunda ya sameka
Ka fawallashi zuwa Allah
Ko da sharri ko alkhairi
(Ko da sharri ko alkhairi)
Dj play this banga
Dancing shaku-shaku in my Messarrati
Baby let's go play this banger
Ku rabu dani
Ku rabu dani
Ku rabu dani karku jani banayin fada
Sai dai kun tara
Sai dai kun tara
Sai kun tara sannan zaku ga fada
Ba mai ja dani
Ba mai ja dani
In dai kana ganin zakayi zo nan ka gwada
Sai ga baby nan
Sai ga baby nan
Daman ke nake jira
Muna babilon
Muna babilon
Muna babilon har ciki da daka
Muna babilon
Muna babilon
Muna babilon har ciki da daka
Ku fita a harkata nace
Ku fita a harkata nace
Masu so su bata ni nace
Ku fita a idona na rufe
Kudi kaman Dantata Allah kokuma Dangote Allah
Kudi kaman Dantata Allah kokuma Dangote Allah
Kudi kaman Dantata
Kudi kaman Dantata
Ko kuma Dangote
Dan mulki on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com