Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jubril Namanjo
Composer
Kareem Olasunkanmi Temitayo
Composer
Bamgbala Adeniyi
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
BAAD
Producer
Magic Sticks
Producer
Lyrics
[Verse 1]
Tune into the king of songs and blues
Namenj
[Verse 2]
Masoyiya ya kike
Burin samunki nake (Yarinya)
Wallahi da gaske nake (Yarinya)
Ba karya ba, Hadizatu ya kike
Kaunarki ni nake
Alkawari za na rike
Ba wasa ba
Ba duka aka taru aka zama daya ba
[Verse 3]
'Yan yatsunki ki duba ba daya ba
Saurari batuna ke ce ta daya
Ki gane mannufata babu karya
Wallahi ni ni halina dabanne
Soyayya ta dabanne a cikin maza
[Verse 4]
Wallahi ni ni halina dabanne
Soyayya ta dabanne a cikin maza
Ba zan miki halin da na ga dama ba
[Verse 5]
Ba zan miki halin da na ga dama ba
Ba zan miki halin da na ga dama ba
Ba zan miki halin da na ga dama ba
[Verse 6]
Ki gwada ni dan ki ga ne
Cewa ko ni naki ne
Ni ba irin su ba ne
Ni mai tausayi ne
Ni mai so da gaskiya ne
Mai rike amana ne
Mai saki dariya ne
Fatana ni ki gane
[Verse 7]
Ba duka aka taru aka zama daya ba
'Yan yatsunki ki duba ba daya ba
Saurari batuna ke ce ta daya
Ki gane a mannufata babu karya
[Verse 8]
Wallahi ni ni halina dabanne
Soyayya ta dabanne a cikin maza
Wallahi ni ni halina dabanne
Soyayya ta dabanne a cikin maza
[Verse 9]
Ba zan miki halin da na ga dama ba
Ba zan miki halin da na ga dama ba
Ba zan miki halin da na ga dama ba
Ba zan miki halin da na ga dama ba
Ba zan miki halin da na ga dama ba
[Verse 10]
Tune into the king of songs and blues
Written by: Ali Jubril Namanjo, Bamgbala Adeniyi, Jubril Ali, Kareem Olasunkanmi Temitayo

