album cover
Kanka
2,233
Afro-Beat
Kanka was released on November 30, 2023 by 3823761 Records DK as a part of the album Kanka - Single
album cover
Release DateNovember 30, 2023
Label3823761 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Abdullahi Mansur
Abdullahi Mansur
Songwriter

Lyrics

Oga Abdul
(Zango Boy)
(Nexx)
(Yeah ah got you)
Duk irin fatan da ka min (kan ka)
Walau khairan ko shairan (kan ka)
Dan uwa kai harkan ka (eh!)
Nima inyi harka na
Duk irin fatan da ka min (kan ka)
Walau khairan ko shairan (kan ka)
Dan uwa kai harkan ka (eh!)
Nima inyi harka na
Mu daina fada mu sasanta
In anyi rasuwa mu jajanta
Mu'amalar mu mu inganta
Sirrikan mu mu alkinta
Wasu biri suke kallo (kallo na)
Ni ina kallon ayaba
Duk inda Allah ya tsara (tsara min)
Babu mai iya canza min
Rayuwa is turn by turn
Arsenal no be Evaton
Ana yi mun shan Lipton
Mu ci kaza su popcorn
Fata na gari lamiri (lamiri ne)
Mai tare ma fada amini (amini ne)
Mai raina kadan barawo (barawo ne)
Mai yin hassada ko soko ne (kyale sha-sha-sha)
Irin fatan da ka min (kan ka)
Walau khairan ko shairan (kan ka)
Dan uwa kai harkan ka (eh!)
Nima inyi harka na
Duk irin fatan da ka min (kan ka)
Walau khairan ko shairan (kan ka)
Dan uwa kai harkan ka (eh!)
Nima inyi harka na
Kyawun tafiya waiwaye
In ta kaimu duhu mu kunna fitulu (fitulu)
Duk mai fuska biyu asaukake shi muke kira butulu (butulu)
Jiki ba fes yasha sabulu
Mu da swags super da blue
Raruwa yar nasibi ce
Kushe na wani adawa ce
Makiya zan masu fa-fa-fa
Surutu suke min ca-ca-ca
Talauci in mishi ta-ta-ta
Sai in huta fa-fa-fa
Dan uwa na kabar kunci
Kana harkana ajawonci
Ganin baya na sai asubanci
Ai, faduwa na sai bacci
Irin fatan da ka min (kan ka)
Walau khairan ko shairan (kan ka)
Dan uwa kai harkan ka (eh!)
Nima inyi harka na
Duk irin fatan da ka min (kan ka)
Walau khairan ko shairan (kan ka)
Dan uwa kai harkan ka (eh!)
Nima inyi harka na
(It's Prince on the mix)
Written by: Abdullahi Mansur
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...