album cover
Bazata
954
World
Bazata was released on October 2, 2023 by AFMAN MEDIA EMPIRE as a part of the album Me Zamani
album cover
Release DateOctober 2, 2023
LabelAFMAN MEDIA EMPIRE
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM144

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Moussa BOUBE HAROUNA
Moussa BOUBE HAROUNA
Songwriter

Lyrics

Kai ne cikon buri
Kema kece cikon burina
Dan Allah
Bazata kin kama zuciyata
Ni dake sirri mu baiwa juna
Bazata ka kama zuciyata
Ni dakai sirri mu baiwa juna
Ah kaji dan Allah
Duba so a cikin zuciya
Na sanya
Babu ke a cikin duniya
Zan jinya
Ni dake mu zamanto daya
Na shirya
Kanki nazam gwarzon maza
Ban karya
Wanda duk ya shigo min da fari
Toh zai jinya
Cika ta burina ni dake
Kawai mu hade jimla
Ah dan Allah
Zuciya kai kadai zana baiwa
Bayan ka bazana bawa wani 'da
Yayai riko ba
Share zance mai ma adawa
Karka rantse a so bazanai ma kishiya ba
Kauna ta gaskiya ce zan gwada ma
Bana son abinda zai zo har ya raba mu
Dan Allah
Ah kaji dan Allah
Toh ki gaskata ni naki ne
Hadi na dake yayi ko rabu ne
Wanda zai zo miki gaibu ne
Ni kuma kinga sirrikan zuci a bayyane
Lokaci shi baya jira
Zance naki nazari mai alfanu ne
Boyeyar Allah
Ah dan Allah
Gaskiya daya ce duniya da fadi
Zantukan da kayi mini naji dadi
Rayuwata kai ke sakan nishadi
Bani in baka rike ni karna fadi
Baka karya da rawa kake da kaudi
Bugu da kari kuma gashi ka rike
Manzon Allah
Duk magana sallah
Eh dan Allah
Rike ni dan Allah
Nima rike ni dan Allah
Dan Allah
Dan Allah
Cikon burina
Muyi auren so
Dan Allah
Dan Allah
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...