Lyrics

Alai-laiyaro Lale alai-laiyaro Alai-laiyaro Lale alai-laiyaro Alai-laiyaro Hudu amsar talata Daya dakin biyar Gina so mai dalili Yafi samun makoma Hudu amsar talata Daya dakin biyar Gina so mai dalili Yafi samun makoma Da dalili da amsa duka dai ne ashe Ki fada karki kasa watakil nai dashe A cikin rai da busa daga kene ashe Fitinan Mai adawa daya kuna kashe Ki aminta mu jera (alai-laiyaro) Mu fahimta mu fara (alai-laiyaro) Aka ce so lalura yabi duk mai zara Daga ke yau na kule Wata bana hara Da mutunci alaka yafi kyau kai dani A cikin rai da ciyo kazamo magani Ma'ana so ya zauna Yafi son 'ka dani Daga Kai banda zabi Ka tinatar dani Zuciya kai tabani Ka kusanto gareni Naga mun cimma karni Da tsawon zamani Ra'ayi naka nice Tini an baka ni Hudu amsar talata Daya dakin biyar Gina so mai dalili Yafi samun makoma Ke nagani na zaba Ki bani zuma na kurba (Bashi zuma ya kurba) So na jini ya harba Bazan guji mai yi mun ba (Bazai guji mai yi mai ba) Ke nabi ke na karba (Ke yabi ke ya karba) Ke kika mun maraba (Ke kika mai maraba) Ko wani gun na duba Ba wata zan kula ba (Ba wata zai kula ba) Ke dayane tinanin Da banyi wa ka'ida ba Zuciya ta kafe zata kone Wanda na baiwa kaina ko kaine Inda naso zuwa je mu jone Mai raba kanmu to zana tsine Zana sanar asan makiri ne Zoben raina nabar ma kagane Dogaro nayi Kai kazamo idon rai da ruhi Nayi duba Hudu amsar talata Daya dakin biyar Gina so mai dalili Yafi samun makoma Hudu amsar talata Daya dakin biyar Gina so mai dalili Yafi samun makoma
Writer(s): Moussa Boube Harouna, Rakia Moussa Poussi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out