Lyrics

Jirgin so yau zai tashi Mai sona dake zan koma gida Jirgin so yau zai tashi Mai sona tare zamu koma gida Burina muyi soyayya Nai sa'ar mai alkunya Diyar girma mai tarbiya Zan jajirce nasa niyya Na aure ki Gaki a dakina na maishiki amarya Dan samari mai ado zubin dan Fulani Zan biyaya gareka me kake so nayi gani Nayi fata kazam mijina kaga gani Zanyi murna duk randa ta kasance Kazam uban 'ya'ya na nasara ce Kai ka yanta ni har nazam autar mata Kin ciren damuwa taho garan yar uwa Bani ji bani gani akanki nai rantsuwa Ke nake so kin bani sabuwar rayuwa A zuciyata kinyo dashe naso Nazo gareki fushin ki bani so Kece na zaba Domin na baki dukanin gata Jirgin so yau zai tashi Mai sona tare zamu koma gida Nasani baka sani inyi kokawa Ko fushi nai kake sakani darawa A daura aure gidanka zanyi tarewa Zaman amana gidanka nai niyya Saboda kauna zan maka jar miya Kasha ta kayi santi ka kara Haka nai yo fata Na amince Nima na amince Na makance Dakai zan kasance A so bazamu yi rabuwa ba Koda anyi niyya Ranan dakai nayi mafarki a so Na yaba kyauta da tukuici na so Farin cikin mai sone ya samu mai gata Jirgin so yau zai tashi Mai sona dake zan koma gida Jirgin so yau zai tashi Mai sona tare zamu koma gida
Writer(s): Moussa Boube Harouna Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out