album cover
Na Yarda Dake
album cover
00:10
00:50
00:55
01:15
02:20
02:50
03:05
03:10
03:55
00:00
04:17
Past 7 Days
Na Yarda Dake was discovered most frequently at around 2 minutes and 50 seconds into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

Na yarda da kai
Kaima ka yarda dani mijina
Munyi alkawari
Komai wuya kar muyi rabewa
Na yarda dake
Kema ka yarda dani baby na
Muyi alkawari
Komai wuya kar muyi rabewa
Ashe so dadi
Ya sani zumudi
Ko ina fushi in na ganka
Sai inji raina dadi
Garin so fadi
Ko bani da kudi
Kyakkyawar fuskarka
Ina na kalla inyi nishadi
Nai alawari ko mai rintsi
Kece mai daki na
Nayo kudirin
Na zama dake har karshen rayina
So ne sanadin haduwa dake
Yau gaki a parlor na
Mata ta gari
Kamar ki babu ina dada godewa
Na yarda da kai
Kaima ka yarda dani mijina
Munyi alkawari
Komai wuya kar muyi rabewa
Na yarda dake
Kema ka yarda dani baby na
Muyi alkawari
Komai wuya kar muyi rabewa
Na baka sarauta
Dan ka chan-chanta
Zauna fa ka huta
Ga makulin mota
Mijina, ya masoyi
Kai zanwa bita
Na kalamin so, so
Na kalamin soyayya
Nayi godiya
Domin ke kika kare mutunci na
Zanyi tatali
Dan na farantawa mai kishina
Auren danayi
Ya zama alkairi na fada dangi na
Fata mu kasanta zaman abadan
Har chan aljanna a tare
Na yarda da kai
Kaima ka yarda dani mijina
Munyi alkawari
Komai wuya kar muyi rabewa
Na yarda dake
Kema ka yarda dani baby na
Muyi alkawari
Komai wuya kar muyi rabewa
Written by: Moussa BOUBE HAROUNA
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...