Lyrics

Tsantsar soyayya Romon lubayya Ba kayyadewa Dadin dadawa Ni ke nake wa Ke nai wa kewa Kwaya da kwaya So yayi mun kawanya Kamshin turaren ki Kalaman Nan na bakin ki Ya na sa Dole na tuno ki Ina fama da kewar ki Na Saba da kallon ki Ina kaunar sauraren ki Bargo na a kashin ki Dole ne begen ki Ta faru, ta faru Soyayyarki ta Karu Na kasa in moru Garwashe ya roru Ina Kika je ne Ki zo Kar na kone Ko da za'a binne Ni A binne mu tare Mai hakuri ce Ke Mai ladabi ce Ni ne na tantance Wa za ya goce Ya za ayi na mance Raina ki ka warce Da kin mini nisa Tafarki za na kauce Ke din dai nake wa Ba ni juyawa Babu canzawa Ba Ni sakewa Dama Zaki dawowa Da mun sake zaunawa In Miki Alkawarin da Iya wuya babu sakewa Tsantsar soyayya Romon lubayya Ba kayyadewa Dadin dadawa Ni ke nake wa Ke nai wa kewa Kwaya da kwaya So yayi mun kawanya Kamshin turaren ki Kalaman Nan na bakin ki Ya na sa Dole na tuno ki Ina fama da kewar ki Na Saba da kallon ki Ina kaunar sauraren ki Bargo na a kashin ki Dole ne begen ki Ta faru, ta faru Soyayyarki ta Karu Na kasa in moru Garwashe ya roru Ina Kika je ne Ki zo Kar na kone Ko da za'a binne Ni A binne mu tare
Writer(s): Sulaiman Iliyasu Saeed Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out