Lyrics

(Malam6ix) (Mad) (Ma-mad oh!) Jiya malam ya ci kwakwa Saura kadan na ci ankwa Babu ruwa ga tankwa Ga Ali Jaja a hanyar makwa Tsugunne na kan yi a gefe In na kafa tanti su jefe Da sun kitsa in tsefe Masu son na jike na kyafe Tsugunne na kan yi a gefe In na kafa tanti su jefe Da sun kitsa in tsefe Masu son na jike na kyafe Tsire Ni naga zahirin wuta ga ni Tsire Kafin yau da sun raina ni Tsire Ni gwagwarmaya ta ratsa ni Tsire Na soku da kyau ba mai iya zuge ni Wahala ba dadi wayyo Kai mai tafiya juyo Tilas hakurin koyo Ko jarka tayi yoyo Tabbas nai kai kawo Hankaki na barewa bawo Har mama tace dawo Na rarrashe ta na zam dodo Addu'ar da take mi ni Ta sa aka san da ni Ciwon ba magani Wasan ba dadi babu ni Zo ki ga danki uwata Kalli Kanin ki yaya ta Kanwata yar gata Na Alhaji ga sana'ata Tsugunne na kan yi a gefe In na kafa tanti su jefe Da sun kitsa in tsefe Masu son na jike na kyafe Tsugunne na kan yi a gefe In na kafa tanti su jefe Da sun kitsa in tsefe Masu son na jike na kyafe Tsire Ni naga zahirin wuta ga ni Tsire Kafin yau da sun raina ni Tsire Ni gwagwarmaya ta ratsa ni Tsire Na soku da kyau ba mai iya zuge ni (Promix)
Writer(s): Saeed Sulaiman Iliyasu Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out