Lyrics

(Musax) (Musax Beatz) Dole zan bayyana Tunda na ayyana Dake kadai zan yi rayuwa Na shigo ayari Da sabon tambari Da zaya magance damuwa So baya ji bai gani Baya da tausayi Ga wanda duk yayi kaduwa Taimaka ki mini agaji Zuciya ta gaji Son ki ne ke ta karuwa An yabe ki gun hankali Ga kyau da kyal-kyali Haduwar mu na kasa mantawa Wallahi nayi miki tanadi Kibar taraddadi Komai za nayi miki a rayuwa Na baka soyayya Soyayya Soyayya Na samu soyayya Soyayya Soyayya Yau ina jin dadi na Na samu madubi na Ya yarda ya rayu dani kai na zai kyale komai Ya gama da tunani na Amarya suna na Duk wanda yake sona duk dole kawai zai barmai Toh ka dan ji bayanai na Ko'ina fadi suna na Kafin wata ya ta kula ka kace ta ji tsoro na Zan bayyana hali na Da tsantsar kishi na Don zan iya komai domin son ka masoyi na Ai dake Sai dake Sai dake zan more rayuwa Sai da kai Ai sai da kai Sai da kai nima zan more rayuwa So ne, ke gina kauna Hakora, sanadi na tauna In bake, babu rai na In babu kai nima babu rai na Ahh-haa Oh ho-ho Oh-oh-oh (oh-oh-oh) (Mix) (Musax mix)
Writer(s): Musa Garba Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out