album cover
Karbeni
22,914
Alternative
Karbeni was released on July 10, 2022 by 2439720 Records DK as a part of the album Zabi Naka
album cover
Release DateJuly 10, 2022
Label2439720 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM139

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Abdul D One
Abdul D One
Songwriter

Lyrics

Karbeni zani keta raini
Ke kika zam ganin idona
Karbeni zana kece raini
Yaqi a sanka na shirya yi, ha-ha
Soyayya tayi mamaya
Zuciya ta ta kama
Kar ki mini tambaya
Ni da ke taho mu soma
Babu abin gardama
Ina nake wa zana kama, ha-ha
Umm ha ha
Ehh ehh ehh
Masoyiya, ha ha
Kin shiga zuciya na rike ki a raina
Babu magani ka shiga rai na
Kai ajiyar da bata buya
Zan baka adanin dukkan siri na
Ba mai ji iya sani na
A barni ni da kai kadai zan zauna
Inyi rayuwa irin ta kauna
Ka sace zuciya
Kai nai wa magiya
Masoyi na, zan kyautata ma har ran da komai zai kare
A zahiri kina da kunya
Ga kyan gani in kin sa abaya
Har tambari garai ki na doka
Dan farinciki sai ki juya
Nai nazari a kan soyayya
Dani da ke muna kan hanya
Zama da ke duniya
Zanyi da zuciya daya
Ina da rai na
Ba mai bata ran ki
Baby na
Miko hannu ga soyayya ta ka riqe
Kaga ban shan wuya
Gudu nake ruwan sama yazo ko ya jike
Zanyi ma dariya
Mi ko bayan ka zan fake
Dan ina gudun nai rashin lafiya
Ruwan ido zai kafai
In baka duniya
Komai zan yi shi dan ka ne
Nafi kowa san farincikin ka ya daure
Written by: Abdul D One
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...