album cover
Aisha
1,598
Music
Aisha was released on January 12, 2024 by Namenj as a part of the album Aisha - Single
album cover
Release DateJanuary 12, 2024
LabelNamenj
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM

Credits

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Namenj
Namenj
Songwriter

Lyrics

Namenj ne
Kuma naku ne
Toh ni in ba da Aisha ba
Da wa zan zauna?
Da wa zan zauna?
Da ke na saba
In ba da Aisha ba
Da wa zan zauna?
Da wa zan zauna?
Da ke na saba
Baitukan nan na Aisha ne
Na rera su don ki gane
Sako daga zuciya ne
Cewa ni dai naki ne
Lamarin nan ke zaki wanke
Zuciyata ke kika wanke
Dattin dake ciki sun bace
Ni naki ne
Farfajiya ta soyayya
Har da rumfa ake mata
A baka so harda kauna
Ladabi sai Aisha
Sunan ki ne a kaka uwa da ya
A gaida Aisha
In anyi tankade da rairaya sai an kyale Aisha
Toh ni in ba da Aisha ba
Da wa zan zauna?
Da wa zan zauna?
Da ke na saba
In ba da Aisha ba
Da wa zan zauna?
Da wa zan zauna?
Da ke na saba
Notikan nan ke kika daure
Kar ki bari kaunar mu ta kwance
Kar ki sa ni ni dai na sare
Son ki na sa ni maye
Alkalamin nan ko zaya karye
Sai na zana ki don mu soye
Hoton ki a rai na boye
Kar ki biye ma kawaye
Farfajiya ta soyayya
Har da rumfa ake mata
A baka so harda kauna
Ladabi sai Aisha
Sunan ki ne a kaka uwa da 'ya
A gaida Aisha
In anyi tankade da rairaya sai an kyale Aisha
Toh ni in ba da Aisha ba
Da wa zan zauna?
Da wa zan zauna?
Da ke na saba
In ba da Aisha ba
Da wa zan zauna?
Da wa zan zauna?
Da ke na saba
(Alis mix)
Written by: Namenj
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...