Lyrics

Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta Sai kika wanke dukkanIn Al'amarinta Zanso ki bani hadin kai a taffiyata Nazam mijinki keko sai ki zam matata Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya Ko da bana iya numfashi a rayuwa Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya Fatana na Rayuwa dake acikin kauna Fatana na mutu dake Fatana na Rayuwa dake acikin kauna Fatana na mutu dake Inko hakan ya kasan ce masoyiyata Zaki zamo sarauniya a zuciyata Kina fada zauna kawai ki huta Allah in yabaka ba mai iya Kwata Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya Ko da bana iya numfashi a rayuwa Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya Fatana na Rayuwa dake acikin kauna Fatana na mutu dake Fatana na Rayuwa dake acikin kauna na Fatana na mutu dake Fatana na Rayuwa dake acikin kauna Fatana na mutu dake Fatana na Rayuwa dake acikin kauna na Fatana na mutu dake
Writer(s): Ali Namanjo, John Alade Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out