album cover
Bani
38,821
Afro-Beat
Bani was released on January 15, 2024 by Gwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited as a part of the album Bani - Single
album cover
Release DateJanuary 15, 2024
LabelGwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM131

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter

Lyrics

[Intro]
(Amude on the beat)
[Verse 1]
Ni dai na gode Allah
Kaima ya kamata ka gode Allah
Kema ya kyautu ki gode Allah
Ko ya kashe mana mayi sallah
Don kuji kowa yaki gode Allah
Shi zaya je lahira ranar kiyama yasha kashi
[Chorus]
Za a kai garan maƙiyina
Ba ni, ba ni, ba ni
Can za ku je ɗakina ku kwana
Ba ni, ba ni, ba ni
Ba ni karya don daɗa suna
Ba ni, ba ni, ba ni
Babu ni shan koko da rana
Ba ni, ba ni, ba ni
[Verse 2]
Allah ne ya tsara ya gan ni a haka
If you can't change my destiny, ka barni a haka
Domin kuwa da haka na zama turmi na jure daka
Ko ka so, ko kar ka soni a je a haka
Duniya ba yarda hakika
Tunda kayi kadan ka gane masu son ka
Makiyin ka zai nuna yafi mai son ka son ka
In ance wa ka fi so?
Ka tashi ka nuna kan ka kamar yafi
[Chorus]
Za a kai garan maƙiyina
Ba ni, ba ni
Can zasu je zagin mu ku kwana
Ba ni, ba ni, ba ni
Ba ni karya don nada suna
Ba ni, ba ni, ba ni
Babu ni shan koko da rana
Ba ni, ba ni, ba ni
[Outro]
(Kai!)
(Ayyiri-yiri-yiri-yiri)
(Ay-yeah sama, kasa)
(Sama, kasa)
(Ay-yeah kai)
(Haba)
(Eh mana!)
(Cirrr!)
(Kai!)
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...