album cover
Luwai
18,899
Rock
Luwai was released on January 26, 2023 by Gwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited as a part of the album Luwai - Single
album cover
Release DateJanuary 26, 2023
LabelGwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM120

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter

Lyrics

Luwai wai zaman duniya
Duk yanda ake na iya
Bani sakewa baiwa ta hau kan kaya (Ina)
Luwai wai-wai luwai wai
Zaman duniya (ashe)
Har yau ludayin namu na kan dawo
Sai addu'a Allah ya ja zamani (Amin)
Luwai wai-wai (haka)
Luwai
Luwai wai-wai (sama)
Luwai (hayya)
Kamar wasa da zuwan mu gida ya cike
Sai rawa ake duk anyi gumi an jike (sama mata)
Wannan kidan Amude Booth neh yake
A haiye mata taya ku dua'ai nake
Sarki Allah ya rabaku da ciwon kafa (Amin)
Luwai, wai-wai (haka)
Luwai, (wannan fa kidi yayi)
Luwai, wai-wai (sama)
Luwai
Ah ah kugane car da mage fah bayin kawa bane
Wataran an rasa babbah idan har ba kankani (hakane)
Toh na goye da akuya maza buya
Domin ko hadari ya taso (yeaa), ba na ruwa bah
Zaljalalu na godemaka domin koh ka gama mini komai
Ba rawa nayi ma kayi mani Allah kawai ganin dama kai
Masu yabo suna ta yabona masu zagi suna zagi
Allah duk fadan da kai ka tare mani shi
Akansa bani chewa komai (yeaa hayya)
Luwai luwai luwai luwai yar nan (luwai!)
Luwai baby
Luwai luwai luwai luwai dan nan (luwai!)
Luwai gaye
Luwai!
A sha ruwa a koma kan aiki abun fada na mai mouth (luwai!)
Ba dasu muke ba su sha zaman su chan muna side (luwai!)
Mu zama lau mun ka iya, mu daku fah ba fight (luwai!)
Ganguna na sani da an buga su ban zama quiet (luwai!)
Idan kagan ni na huta toh wata killa, I'm so tired (luwai!)
(I'm so tired)
Allah kabamu masu kaunar mu, masu kaunar mu
Masu neman mu, masu neman mu
Masu begen mu, rabamu da wanda bai sanmu
Dan ba uwar abun da zai bamu (luwai!)
Wanda bai sanmu da shi da na binne duk daya ne (luwai!)
Kai chodiyar gidan Isa amanar Aminu Dawayya (luwai!)
Mai gidan waka (luwai!)
Mai abun hawan waka (luwai!)
Mai kudin waka (luwai!))
Dangote mai tuffar waka (luwai!)
Mai barin dangin sa yaje gari-gari sular waka (luwai!)
Mai kiran mata kuzo mu sha zuma farar saka (luwai!)
Kunga duk karfin wata dai wata tafi karfinta (luwai!)
Ya Ubangiji kasa kamu a layin diyyan fita kunya (luwai!)
Uwar munafuki ta kare taje ta gyara ba mai dori
Ga kumburi da mugun ciwo
Ragguwa kar tayi mana ihu (ragguwa kar tayi mana ihu yeaaa)
Kai Allah ya kyauta
Amudi on the beat
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...