Lyrics

Ai hakuri Dan mai hakuri na tare da Allah Kai jumuri Shi mai jumuri zai samu kamala Rabo naka ne Babu mai tsaida shi In ya riga ya fita Babu mai dawo shi Toh kuji wanan In Allah ya kare ka Toh ba mai iya 'bada ka (kwarai) Duk mai kudurin cuta Gareka dole ya kyale ka (dole) Ka rike sarki Allah (kwarai) Ka kama رسول الله (صلى الله عليه وسلم) Koh asiri ko tsafi Baza suyi tasiri ba Allah gyra Ya Allah gyra (Allah gyra) Ga wasu fatan alkairi Wasu koh na fatan sharri Kuyi hakuri makiya na masoya Wata rana sai labari Na yarda da Allah kai ke yi Ba wani ba kai ba Kaine ka aje ni a inda nake Koh ban zaba ba In kaso kana iya sauya min Koh ban nema ba Kamar yadda kayini mawaki Watakil shine mafi alkairi Ga wasu fatan alkairi Wasu koh na fatan sharri Kuyi hakuri makiya na masoya Wata rana sai labari Wasu na kushe wasu na zagi Wasu na aibanta mu Mun yarda da Allah dai ne Su ko suna kafurta mu Kuma basu da wuta da aljanna Balle su saka mu Muna neman su da alkairi Suna neman mu da sharri Ga wasu fatan alkairi Wasu koh na fatan sharri Kuyi hakuri makiya na masoya Wata rana sai labari In Allah ya kare ka Toh ba mai iya 'bada ka Duk mai kudurin cuta Gareka dole ya kyale ka Ka rike sarki Allah Ka kama رسول الله Koh asiri ko tsafi Baza suyi tasiri ba Allah gyra Ya Allah gyra Ba zagi muka zo ba Sai fatan alkairi Wasu na nan sudai fatan su Su gan mu muna fama Su gan mu a gajiye mun kasa Muna neman dama Toh kuyi hakuri mun rike Allah Zai mana alfarma Mu bamu neme ku da sharri ba Mu daku Allah sa muga alkairi Kai hakuri Dan mai hakuri na tare da Allah Kai jumuri Shi mai jumuri zai samu kamala Rabo naka ne Babu mai tsaida shi In ya riga ya fita Babu mai dawo shi Allah duk mai jin haushi na Ya rabbi ka yafe mai Mai hassada agreni Abinda kamun shima kai mai Inka bashi abinda ka bani Ina rokonka ka ninka mai Inje in taya shi da murna Nai mai fatan alkairi In Allah ya kare ka Toh ba mai iya 'bada ka Duk mai kudurin cuta Gareka dole ya kyale ka Ka rike sarki Allah Ka kama رسول الله Koh asiri ko tsafi Baza suyi tasiri ba Allah gyra Ya Allah gyra Ba zagi muka zo ba Sai fatan alkairi ne Isah Ayagi ne
Writer(s): Isah Ayagi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out