Lyrics

Kirar madara Na samu fara Mai farar aniya kai ne a saman dukkan matsayi Ni samu fara Mai kirar madara Ta shafa mini kyau a jiki na gani fe-fes Koma mai na zamo Ni kai ne na biyo Sai na rabi jikin ka nake samun matsayi Na faro tafiya, tafiya ni nasara na kira Da kin so na tsaya, na tsaya zana tsaya na jira Bani tuwo da miya, da miya ki ban nono da fura Kinyi kalar madara Ga hujja karara Dole idan aka gan mu ace kin wanke ni tatas Kowa kaga ya zama dan kirki toh ya mori uwa Taki sirrin mafakin shuka in ta samu ruwa Kallon ka na kara ganin ka nake samun natsuwa Zo ka taya ni rawa Kai da girma kawa Da an fika kasan an fika cikin dukkan matsayi Zan ci na koshi Na sanya adashi A baya in na samu dubu Yanzu na tadda Abin yayi tsada Ya kara kudi tsugugu Ga Allah nan Ga jama'a kuma ga mulkin Tinubu Mu gyara hali mu ga Sai mu jira mu ga alkhairai zasu zubo Ciwon wasu ne na tabo Hasashe nane na sako Yanzu idan kuka duba garin mu jikon kowa yayi lubus Kai dai tuna alkhairi na mutum ko ya saba ma Bana taba in tanka wa kare ko yayi haushi ma Kowam maka barshi da Allah shine zai saka ma Samu da rashi daga Allah ne na dau wannan ma Da kai zana fi jin dadin zama Ni zan maka hiddima Na shaida hakan ba tantama Na yarda dake kuma Jagora ka zama Muje nice karama Zana rike hannu biyu bana canjin matsayi Na samu fara Sai na rabi jikin ka nake samun matsayi (Mix, is the mahn ga)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out