Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Bravo Master
Producer
Lyrics
[Intro]
(Rub Master)
Salim Smart
Ali Jita ne
Zakin waƙa
[Verse 1]
Ah, yanda na tsani talauci
Haka ban so in ga fushinki
Kewarki ba zan jure ba
To mu yi aiki da azanci
Kin ga ina ƙaunarki
Ni ba zan so ki guje ni ba
[Verse 2]
Eh, na ɗanɗana kuɗana a jikina
Na gane cewa, soyayya ba ƙarya ce ba
In ke kin yi nesa da ni
Wa zai zo kusa da ni?
Rashin ki ba zai min daɗi ba don ban saba ba
[Verse 3]
I miss you
Baby ina kewar ki
I miss you
Baby ina kaunar ki
I miss you
Baby ina kewar ki
I miss you
Baby ina kewar ki
[Verse 4]
To, yarda da ni na yarda da ke
Damu da ni na damu da ke
Kin ga tsakaninmu da ke
Ban san za ki yi min haka ba
Magauta ne sun samu gaba
Ke kuma ba ki gane haka ba
Dawo-dawo ʼyar baba
Ciwon so bai warke ba
Soyayyar bata ƙare ba
Ko in ce ba a fara ba
[Chorus]
I love you
I miss you
Dawo-dawo
Dawo-dawo
Dawo-dawo
Baby dawo-dawo
[Verse 5]
Zan so ki ƙyale komai ki yi mantawa
Ki bar batun faɗan nan muyi shiryawa
Akasin fahimta ne ke giftawa
Har yau ina son ki, ba zan daina ba
[Chorus]
I miss you
I miss you
I miss you
I miss you
Baby dawo-dawo
Dawo-dawo
Baby dawo-dawo
Dawo-dawo
[Outro]
I miss you
I miss you
(It's Prince on the mix)
Written by: Ali Isah Jita


