album cover
Parents
1,773
Music
Parents was released on February 19, 2024 by ArewaBlog Records as a part of the album Atamfa
album cover
AlbumAtamfa
Release DateFebruary 19, 2024
LabelArewaBlog Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Credits

PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Salim Smart
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Bravo Master
Bravo Master
Producer, Mastering Engineer

Lyrics

[Intro]
(Rub Master)
[Verse 1]
Majinginata
Farin cikina
Madogarata
Sannan abin adona
Alfaharina
Mai tausayi na
Mai kulawa da ni mahaifina
[Verse 2]
Allah ya ja da rayuwarka baba (Ameen)
Allah ya sa ka aljanna baba (Ameen)
Allah ya ƙara buɗi gunka baba (Ameen)
Allah ya kauda maƙiyanka baba
[Chorus]
Daddy I love you
Daddy I love you
Daddy I love you
Daddy I love you
[Verse 3]
Nema yake fita saboda ni da mama
Abin da za mu ɗan ci ba ya so mu dinga rama
Wajen biɗan halali daddy ba ya nuna ƙyama
Jinjina nake wa duk uba a duniyar ga
[Chorus]
Daddy I love you
Daddy I love you
[Verse 4]
Dutse kike ajiya ta Lillahi
Kainuwa dashen Allah wallahi
Babu ɗanʼadam kamar uwa a tarihi
Daraja da ɗaukaka su ƙaru gunki mama
[Chorus]
Mommy I love you
Mommy I love you
Mommy I love you
Mommy I love you
[Verse 5]
Mama, mama
Mama farin ciki a duniyata
Mama, mama
Ni naki ne da ni da dukiyata
Ke kaɗai nake wa so na gaskiya
Abar ƙauna a duk duniya
[Outro]
Mommy I love you (I love you mommy)
Mommy I love you (I love you mommy)
Written by: Salim Sadiq
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...