Lyrics

She do me yanga A kanki ne zanyi hauka My niggah bani kidina Ina sonki ne uban shadidan Kiban so kibani ko kalilan Ni kuma in baki shi kasiran In maki waka dan akwai basiran امسخ أدبك أمسخ أدبك يا شيخ امسخ أدبك امسخ أدبك انا ما ذيك انا ما ذيك انا ما ذيك والله أمسخ أدبك شوف قدامك شوف قدامك شوف قدامك والله أمسخ أدبك Ni da kene Yakamata ki gane Wai ina zaki je ne? Zani biki muje ne Baby zo kulani Kyakkyawa kamar diyar fulani Son ki shi kadai yake tabani Na canja kala ke kika rina ni You are the one for me baby Komai kike bukata taho karbi Kina waka ni kau ina tabi A tabaki in sama mutun carbi Dan nayi dace da kyakkyawa Gata fara kuma son kowa Ina waka kuma tanata rawa A kanta jinina yake ta hawa Twenty one let me know Karyane kice yes ince maki no Wanda basu sani ba yanzun them go know امسخ أدبك أمسخ أدبك يا شيخ امسخ أدبك امسخ أدبك انا ما ذيك انا ما ذيك انا ما ذيك والله أمسخ أدبك Babyna naga ke din kin kamu Soyayyarki tasa duk na damu Kaman bari wa biba an gane mu Ko romeo da Juli na bayanmu Ya zaayi na barka Nasanka ne tun kana sanka Nice zani ma rike jakarka In dani yan mata dole su barka Ba zanyi aure in ba dakai ba Soyayya yarinta zuwa tsufa Ba inda zanje idan bada kai ba Kowanene gun ni bazani je ba Kyakkyawana kana kyau da murmushi Ga natsuwa kuma baka fushi Wanda yake zigani in barka manta dashi ni din bana ta shi Baby kaji dani Soyayya nake so kayi dani Cutana kaine keda magani In ka banni toh ni ya zanayi
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out