Lyrics

Mai sona Me yasa nake ganin wasu mata Tamar dunbaru Me ya faru? Ki bani labaru Baki zan faru Tozali na Soyayya Wani ya mutu Wani ya tashi domin kauna Ni ina a raye Tare da magagina Cikin duka yan adam Kece dai-dai na Yar baiwa Nifa na rasa yadda akayi Na baki kamar ruwa Meke faruwa? Mutum da kishin ruwa Yazai rayuwa? Kece sanadina Tauraruwa Daga sauran duniyoyi haskenki ke zuwa Dukan wani damuwa Kin yaye radadi na Bayki tona min sirrina Ina yini? Nidai burina inji kina nan lafiya Kawai manta dani Ni kaina bani batuna Farin cikinki shine burina Wash, nai nisa Babu fasahar dazata kama ni ko jirgi Kimiyya, sila a nan baya na Hoton ki nake gani ruhina Ya Allah Kare ta min sharrin ٱلۡوَسۡوَاسِ ٱلۡخَنَّاسِ Karda ta dau last Ko yanzun ko wata rana Ko bayan raina uwar 'ya'ya na Albarka Ka zubo mata bude kofofin neman ta Duka tsone idanun masu sharri gareta Inuwarki ta samu Su ko a rana
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out