album cover
Tibunu
1,304
Music
Tibunu was released on September 30, 2024 by S.james as a part of the album Tibunu - Single
album cover
Release DateSeptember 30, 2024
LabelS.james
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Shiiineh S.james
Shiiineh S.james
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Salis sagir
Salis sagir
Songwriter

Lyrics

( Intro…)
Shiiineh s.james o - s.james o
Shiiineh s.james o
( Chorus )
Ba wani batun raba taliya
Yanxu ko za’a kawo bataliya
Qaryane mu bada quriya
Ansha mu mun warke tun jiya
Ba wani batun raba taliya
Yanxu ko za’a kawo bataliya
Qaryane mu bada quriya
Ansha mu mun warke tun jiya…
Wai za’ayi mana fanfan zuma
Amma yanxu anayi mana guduma
Ay halinmu ne in muka kuma
Mune matsalar kanmu inhar muka duba
Ruwa a kwando ne muka zuba
Tsaya ka gayamin mai zai hana shi ya zuba
.. Taliya bata zabe
Yanxu biredi ma nama ne
… ( Verse 1 )
Turi bai iya ture ido daga gari
Kuma inhar dae zamuyi sai muyi nazari
Ay kowa zaiso shima yaci gari
Kai Ba babba babu qarami
rayuwa dae sai a hankali
Abubuwa na ta faruwa a gari
Ko wacce hanya zakabi ay da hadari
Addua da juriya shine magani
..
Qaryar kowanne azzalimi
Yace wai adalci zayayi
Daga baya saiya koma munafiki
Munafiki ubanshi zayaci ..
( chorus )
Ba wani batun raba taliya
Yanxu ko za’a kawo bataliya
Qaryane mu bada quriya
Ansha mu mun warke tun jiya
Ba wani batun raba taliya
Yanxu ko za’a kawo bataliya
Qaryane mu bada quriya
Ansha mu mun warke tun jiya
Wai za’ayi mana fanfan zuma
Amma yanxu anayi mana guduma
Ay halinmu ne in muka kuma
Mune matsalar kanmu inhar muka duba
Ruwa a kwando ne muka zuba
Tsaya ka gayamin mai zai hana shi ya zuba
Taliya bata zabe
Yanxu biredi ma nama ne
( Verse 2 )
Sun samu sunqi su san mana
Aiko Allah sai ya isar mana
An dade anayi bama magana
kai suwaye ne kuka mayar gara
ko gaja
Kuke nemanmu gun haye gada
Da kunci an nada kun matsa
Wasunku sai juma’a ne suke sadaka
Wai mene haka
Cikin gida akwai matsala
Ko haka ay Muna sha wahala
Tsaro yayi yawa..
Ruwa yayi yawa.
Wuta tayi yawa..
Shinkafa ta sauka taga mota a kasuwa
Kai tibunu
Kunci dubu
Shikuma talaka yaci bugu
Yana magana ace yi shiru
(Chorus)
Ba wani batun raba taliya
Yanxu ko za’a kawo bataliya
Qaryane mu bada quriya
Ansha mu mun warke tun jiya
Ba wani batun raba taliya
Yanxu ko za’a kawo bataliya
Qaryane mu bada quriya
Ansha mu mun warke tun jiya
Wai za’ayi mana fanfan zuma
Amma yanxu anayi mana guduma
Ay halinmu ne in muka kuma
Mune matsalar kanmu inhar muka duba
Ruwa a kwando ne muka zuba
Tsaya ka gayamin mai zai hana shi ya zuba
Taliya bata zabe
Yanxu biredi ma nama ne
Written by: Salis sagir
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...