album cover
Makale
17,847
Afro-Beat
Makale was released on January 24, 2025 by Legend Amaz as a part of the album Makale - EP
album cover
Release DateJanuary 24, 2025
LabelLegend Amaz
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM111

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Legend Amaz
Legend Amaz
Bass Recorder
COMPOSITION & LYRICS
ABDULRAHMAN MUSA
ABDULRAHMAN MUSA
Songwriter

Lyrics

Arzikin Kano
Layi ne
Hakuri Danladi
Rike aduaa dan ladi
Wataran kaima zaka ja chire
1 2 3 Makale
Ga su Muhamman A Tafe
Ba Girman kai
 A Haka Nake
Yanda Kazo Min
Nima A Haka Nake
In baka sanni ba —-ban sanka
In baka so ganni ba —-ban ganka ba
Wait Malam Ja Stop
Runguma Tsiyar ka kara Gaba
Wai Nasaha Wuya Kan Nazo Nan
Wannan Kowa Yasan Zancen
Allah Ya Duban
Ya Raman Da Tsohon Jin Chen
1 2 3 Maqale
Ga su mahaman A Tape
Ba Girman Kai
A Haka Nake
Yanda Kazomin
Nima A Haka Nake
Ganin Mu Nasa Wasu Tinziri
Paralysis
Mutuwan Jiki
To
Ya Za’i Dani ?
Naci Dubu Na Take Dari
In zakai Gulma Na Kanada Right
Ashiga Afita No Be For Child
Daga Allah Ne
Inka Gan Dama Ce Lucky Ne
Irinmu Bama Birge Gara
Inka Sanni Sai Kuli Ka Raba
Inda Kudi
Ba Masala
Zaka Ganni Har Ka Dada
1 2 3 Maqale
Gasu Mahaman A Tape
Ba Girman Kai A Haka Nake
Yanda Kazomin Nima A Haka Nake
Ina Bakasanni Ba
Ban Sanka
In Bakaso Ganni Ba
Ban Ganka Ba
Wait
Malam Ja Stop
Rungume Tsiyar Ka Kara Gaba
Arzikin Kano Layi Ne
Hakuri Danladi
Rike Addua Danladi
Kaima Wataran Zaka Ja Chire
Written by: ABDULRAHMAN MUSA
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...