album cover
Labarina 4
10,060
Afro-Beat
Labarina 4 was released on April 6, 2025 by ArewaBlog Records as a part of the album Labarina - EP
album cover
Release DateApril 6, 2025
LabelArewaBlog Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM190

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Salim Smart
Salim Smart
Piano
COMPOSITION & LYRICS
Salim Smart
Salim Smart
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Salim Smart
Salim Smart
Producer

Lyrics

Labarina
Baya zama nawa
In har ba ke, tarihi na
Labarina
Baya zama nawa
In har ba kai, tarihi na
Labarina bai taba cika in har ba ke
Shalelai-lai na kanaurki nake ta daban che ke
Ke che mota sauran yan mata kuma keke
Tazarar ku da nisa har'abada kin shiga raina
Madadin ka a raina babu kamar barko da kas'shi
Man zan maka murzafi da wuta dangin rawashi
Matsayinka cikin raina ba mai iya kauda shi
Kazama ruwa mai sanya sashin ruhina
Labarina
Baya zama nawa
In har ba kai, tarihi na
Kwa-kwal-wa ta bata tuni kan komai sai dai ke
Idan har za'a kira ni na amsawa suna na ke
Makaunchi na kwanar ki take bi na tayi man take
Idan har na bar san ki ashe raina baya jikina
Labarina
Baya zama nawa
In har ba ke, tarihi na
Zan so ka ya tamkar rai na
Kamar ba nasan kai na
A kan ka ina da ya qinin
Baza ka butulche mani bah
Kayi mini sakaryar kauna
In huce takaichin raina
Ka il'lata kunchin inji ya bar sashi na
Labarina
Labarina
Labarina
Labarina
Labarina
Labarina
Labarina
Labarina
Labarina
Baya zama nawa
In har ba ke, tarihi na
Labarina
Baya zama nawa
In har ba kai, tarihi na
Written by: Salim Smart
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...