album cover
Fatima
13,765
Afro-Beat
Fatima was released on May 30, 2025 by S.N.Y RECORD LABEL as a part of the album So Na Amana
album cover
Release DateMay 30, 2025
LabelS.N.Y RECORD LABEL
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM92

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Arewa Sound
Arewa Sound
Performer
Garzali Miko
Garzali Miko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Garzali Miko
Garzali Miko
Composer
Garzali Miko Kano
Garzali Miko Kano
Songwriter
S.N.Y Record Label
S.N.Y Record Label
Songwriter

Lyrics

Soyayya da yaudara
Fatima kin cutar da lammura na
In kinka barni kin sanni
Komai aka ban bazan iya ba
Beat on the miracle
Soyayya da yaudara
Fatima kin cutar da lammura na
In kinka barni kin sanni
Komai aka ban bazan iya ba
Shi lamari na duniya Fatima komai a hankali ake yi
In har nayi kuskurai kece ke nuna inda zanyi
Karda ki dau zigar mutane
Tsayar da hankali ki zaunai
Kinsan dani dake masoya ne
Waansu na kira aminnai
Fada dani dake fa yawa ne
Masu so suga haka zan je ne
Wasu na farrin cikin rayuwa
Mukuma na bakin ciki
Abun da nai ya bata ranki kigayaman zan biya miki
Idan da wacha rai yakeso wallahi a zuciya kece nai duba
Idan da wacha zuciya ke marari kece na zaba mai kyau
Idan da wacha so yake mani kawa, kinzama tubalin duba
Abun da zuciyar ki ke burin ta hito gaskiya fa shirmai ne
Sai ki tuna da ni dake duk jama'a sun san fa a masoya ne
Batu na rabuwa tsakanin mu dake kinsan hakan fa wawa ne
Ni banzo da yaudara ba
Banyi kama da masu yi ba
A kanki babu batu na zanba
Tuquicin so na baki karba
Dukkan abun da zanyi nayi alkawari ke zaki zam abun kallo na
Idan da ke a gefe na
Tafiyar wata ya ta san gurin kwana na
Abinda zan fada shi ne burin na zuciyata ne
Ke kin san abunda na alkawari toh nan ma ba rabewa
Kuma kema kikan fada alkawarin da nayo zaki cikawa
Sai ga shi yanzu an ziga ki
Karda ki dau zigar kawaye
Idan kin dau zigar kawaye
Hakan zai sakan hawaye
Ki diba Allah ki tausaya
Ni da ke muzama mazan jiya
Tunannin kawai nake kansa na zauna tun daren jiya
Sai munzama tsintsiya kada a ganmu mun rabewa
Komai dake nake ginawa
Kinzama majigina abun kallo na
In babu ke a rayuwata
Bakin ciki zai zama abun duba na
Yarda dani Fatima kan san ki kinga zautuwa nake
Karbi funai na so a gurbin zuciyar ki ni zan fakei
Fati ma daurai ki bani dama
Daurai ki bani dama
Bani dama
Migget mix
Soyayya da yaudara
Fatima kin cutar da lammura na
In kinka barni kin sanni
Komai aka ban bazan iya ba
Written by: Garzali Miko, Garzali Miko Kano, S.N.Y Record Label
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...