Motsa (Move)
1,362
Music
Motsa (Move) was released on March 31, 2026 by Jazzlife Entertainment as a part of the album Motsa (Move) - Single
Most PopularPast 7 Days
00:20 - 00:25
Motsa (Move) was discovered most frequently at around 20 seconds into the song during the past week
00:00
00:20
00:35
00:50
01:00
01:10
01:25
02:50
00:00
03:22
Music Video
Music Video
Credits
PERFORMING ARTISTS
Sparkboyy
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Ibrahim Garba
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Hassan D YP (BOY)
Producer
Pro-Mix
Mixing Engineer
Lyrics
No well
Din din din take zaunawa
Kwakwalwa tana budewa
Everybody welcome to my party
If you don\'t like na your cup of tea
Tsaya kuji dadin baki
Na iya fara da magi
Sau chasain nake karyawa kullin breakfast da naman kaji
Hacchin
Star boy wey dey catch money
No come use me dey play bubby
Wata tana da san banza
Tana so ta kwashi bonanza
Zoki kwashi raban ki
Ungo anshi kasan ki
Zan bude maki banki
Baki kudi ki kawai mamanki
Kafi dan jaraba ka iya kasada
Koda ka hassala karka ja matsala
Ba kadara saifa ka gagara
Kuma kai hattara ka cimma nasara
Sai oga sukace danna watsa paper
Allah ya buda
Bawasa dan sparki yana cin gasa
Mun bujire mun kawo tsaraba
Hausa boy take so ta kula
Kuma danni take taso tatsaya
Say she wan me to take her to Italia
Sannu da aiki ya ban gajiya
Waiwaye adan tafiya
Aikine cin tuwon da babu miya
Zoka gwada ko zaka iya
If you take am play you go see shege
Me and my og we go shut down the way
No time to waste she carry for waist
Zata sani dole zata ganni zamu haure gini ba dogon bayani
Mufice muwuce mutsere mukere
Musake arike mubude ashige
Kudaden mukashe mukashe mukashe omologo
Ayyeyaraye nanaye
Wai sun ganmu da kauraye
Saiku tawo ba tawaye
Dukka mazanmu da mataye
Motsa
Saiku Motsa
Duka gurin saiku Motsa yeah
Motsa
Saiku Motsa
Don\'t judge wetin you don\'t know
Right now mungane salon
We\'re thinking fast no be slow
We go run all over the world
Saban salo sukeso
Ada chan gwalo suke to
Mukuma baba chochocho
Person wey get sense no dey too much talk
Mun bujire mun kawo tsaraba
Hausa boy take so ta kula
Kuma danni take taso tatsaya
Say she wan me to take her to Italia
Sannu da aiki ya ban gajiya
Waiwaye adan tafiya
Aikine cin tuwon da babu miya
Zoka gwada ko zaka iya
Ayye yaraye nanaye
Wai sun ganmu da kauraye
Saiku tawo ba tawaye
Dukka mazanmu da mataye
Motsa
Saiku Motsa
Motsa
Saiku Motsa
Motsa
Saiku Motsa
Dukka gurin sai Motsa yeah
Ayye yaraye nanaye
Wai sun ganmu da kauraye
Saiku tawo ba tawaye
Dukka mazanmu da mataye
Written by: Ibrahim Garba


