album cover
Aminiya
4,076
Afro-Pop
Aminiya was released on March 27, 2026 by HB Records/Amson Digital Content Distribution Service Ltd as a part of the album Mai Sona
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:25 - 00:30
Aminiya was discovered most frequently at around 25 seconds into the song during the past week
00:00
00:25
00:50
01:10
01:45
02:10
02:15
02:50
00:00
03:18

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Hamisu Breaker
Hamisu Breaker
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Sultan Production
Sultan Production
Producer

Lyrics

Uhmm
Kawai kawai
Iyeyeyeyeye ye
Sultan with the beat baby
Duka duniya banda aminiya kamar ke a cikin zuciya
Banda masoyiya kamar ke
Naji kin tambaya, shin ko zan iya?
Ni zan baki tabbacin da kike so bai daya
Kinga na risina
Da cikin ko'ina
Sanki na jinjina
Kece dai-dai ni
Nine dai-dai ke
Azani mizani
Na baki kin bani
Abar batun muni
Kece ni (kece ni)
Nima nine ke (toh)
Ni nasani kin sani banda tamkar ki anan gidan duniya (ah)
Juyo ki kalle ni tausai ni cece ni ruwa ya kawo wuya
Kizo da komarki ki fid da abin ki ba wanda zai tsaida ke (ke daya)
Ba wanda zai tsaida ke (ba wanda zai tsaida ke)
Na shiga in kani
Sanki ne ya jani
Duk da ba babu raini
Inda zaya kaini
Inda zai aje ni kushewa baki ban yarda ba
Tafiya ta tafi na sha kauna na bugu
Lallai na zagu ranar aure na gagu
Kin ban magani duk matsaloli sun ragu
Ni fah zubin ki na kalla sai naji na zugu
Na chanja miki hannu dama zuwa hagu
Har tsokar cikin jikina ma'ana zuciya
Dama zuciyar jikina babu kuruciya
Ba bacci take ba
Bata huta garan ba
Kema kin gani
Written by: Hamisu Breaker
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...