Credits
PERFORMING ARTISTS
Saadou Bori
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Saadou Bori
Composer
Lyrics
Haba yarinyan nan
Dan Allah jouya
Idan bay jouya ba
Kin tchi amana ta
Ga abin dadi kawo
Wey malan aboun dadi
Rabana Allah
Koubarni inyi kidina
Kidi abounda na gada yaro
Gadon daban reyna ba dan malan
Din dan da allah ke so ba za ya jin kounya ba yarinya
Allah ka bar mini titi yarinya
Titi amanal almou dan yaro
Allah ka bar mini sidi dan yaro
Amina amanal Sidi dan yaro
Allah ka bar mini doudou dan yaro
Mariama amanal doudou dan yaro
Malan daga roumbouna kaga gueron taba
Malan daga taga kaga hasken daki
Malan daga boudjé kaga dan bassassa
Malan daga boudjé kaga yankan Allah
Wassou loungouna loungoun say tsohin mata
Wata wawal roungouma say manyan mata
Zawara da gashin baki, awrenta say wanzamay dan yaro
Rikitawa jouyawa ita wassa da matchiji dan yaro
Wanan kidin nono né wada batada nono taji hawchi malan
Guindi abin jouyawa koubani yarina ma dan malan
Wassou loungouna loungoun say tsohin mata
Wata wawal roungouma say manyan mata
Tsoho da gashin baki, ka wourwoura ka samou
Shina tchikin dan tohi yarinya
In ya woutché Allah shi jikay né malan
Bujeeeeee
Dogo say da dogouwa
Gajera say gajéré
Kay tsoho say da tsohouwa
Yaro say da yarinya
Kay tsagami say da tsohouwa
Ni ko say da yarinya
Kay idi say da ya aissa
Ni ko say da yarinya
Kay dounia da aboun mamaki
Yaw aké, gobé say labari
Dan adam ké ga mougoun aykii
Nay wani dan zama bissa tchibi
Nay wani dan doro bissa tchibi
Nay wani bakaka bissa tchibi
Nay wani guemémé bissa tchibi
Nay haka nay haka na daga bujé
Nay haka nay haka na daga tchinya
Aché mata wayo souké moumou
Aboun dadi na tchin kassa kassa
Wooo woooooo
Written by: Saadou Bori

