Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Saadou Bori
Saadou Bori
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Saadou Bori
Saadou Bori
Songwriter

Lyrics

Soyayya abin yi ce
In wadai kana yin ta sai ka zabi mai san ka
Wayyo ni sai ka zabi san ka
Daure en abiki zo ga ni
Soyayya ta hada mu dai tare
Soyayya ba kudi bace wai ita
Soyayya ba wa sai fa mai mota ba
Soyayya ko tallaka na yin ta
Kai Ali sai ka zabi mai san ka
Razinatu wai tana jiran ka
Kai Dudu sai ka zabi mai san ka
Maryama wai tana jiran ka
Kai Rabu'u sai ka zabi mai san ka
Lami wai tana jiran ka
Ke Hajara sai ka zabi mai san ki
Alhaji rabe na jiran ki
Soyayya ba fada ake yi ba
Soyayya ba fushi ake yi ba
Soyayya dan kuzo mu so juna
Soyayya abin yi ce
In wadai kana yin ta sai ka zabi mai san ka
Soyayya ba kudi bace ita
Soyayya koh tallaka na yin ta
Soyayya ba fushi ake yi ba
Kai haba 'yan mata ku sake tsari mai kyau ('yan mata)
Bani san 'yan gatai yawa cikin tsarin ga ('yan mata)
In kuna 'yan gaba ku samu wai mai san ku ('yan mata)
Soyayya ba kudi bace ita
Soyayya koh tallaka na yin ta
Soyayya ba fushi ake yi ba
Soyayya abin yi ce (soyayya)
In wadai kana yin ta sai ka zabi mai san ka
Wayyo ni sai ka zabiai san ka
Daure en abiki zo ga ni
Soyayya ta hada mu dai tare
Soyayya ba kudi bace wai ita
Soyayya ba wai fa sai mai mota ba
Soyayya ko tallaka na yin ta
Soyayya ba fada ake yi ba
Soyayya ba fushi ake yi ba
Kai rabu'u sai ka zabi mai san ka
Lami wai tana jiran ka
Kai Manu sai ka zabi mai san ka
Halimatu wai tana jiran ka
Kai Dudu sai ka zabi mai san ka
Maryama wai tana jiran kam
Soyayya ba kudi bace wai ita
Soyayya ko tallaka na yin ta
Soyayya ba fushi ake yi ba
Eh Aure na bin ki daure zauna
Toh aure na bin ki zauna ma mijin ki
Soyayya ba kudi bace wai ita
Soyayya ko tallaka na yin ta
Soyayya ba fushi ake yi bi
Toh aure na bin ki gyara ma uwaye
Toh aure na bin ki bauta ma mijin ki
Soyayya ba kudi bace wai ita
Soyayya ko tallaka na yin ta
Written by: Saadou Bori
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...