album cover
Gwaska
album cover
00:05
03:55
00:00
04:11
Past 7 Days
Gwaska was discovered most frequently at around 2 minutes and 5 seconds into the song during the past week

Music Video

Music Video

Lyrics

[Verse 1]
Numfashi fita yake ba adadi
Rayuwa sai da shi, ba madadi
Yau ke ce madadi
[Verse 2]
Ko in ce sanadi
Yau ke ce madadi
Ko in ce sanadi
In ba ke ba batun soyayya
Zo mu yo soyayya
Ni da ke soyayya
Don ko shi ne sinadari na zaman aure
[Verse 3]
Soyayya zo mu yo soyayya
Ni da ke soyayya, don ko shi ne sinadari na zaman aure
[Verse 4]
Ehh! Cikin zuciya tawa tana yin bugawa
Da dukkan alamu kai ne kake yin tahowa
[Verse 5]
Cikin zuciya tawa tana yin bugawa
Da dukkan alamu kai ne kake yin tahowa
Maza zo da sauri mu je shakatawa
Ka ban so in ba ka mu yi adanawa
[Verse 6]
Gare ni komai kike bukata
Zan yi miki shi cikin halarta
Domin zuciyarki in faranta
A aikace ko cikin bayani
[Verse 7]
Zuciya ka mamaye
Ko ina ka mamaye
Zuciya ka zagaye
Ko ina ka mamaye
In ba kai ba batun soyayya
Zo mu yo soyayya
Ni da kai soyayya
Don ko shi ne sinadari na zaman aure
[Verse 8]
Soyayya zo mu yo soyayya
Soyayya don ko shi ne sinadari na zaman aure
[Verse 9]
Fadin gaskiya tare shi ake kira so
Tausayi da kyautatawa duk yana cikin so
[Verse 10]
Fadin gaskiya tare shi ake kira so
Tausayi da kyautatawa duk yana cikin so
Kowa yana da wacce yake so, ni dai ke nake so
Ke dai za na furtawa so so, soyayya abar so
[Verse 11]
Zuciya ka zagaye
Ko ina ka mamaye
Zuciya ka zagaye ko ina ka mamaye
In ba kai ba batun (Soyayya)
Zo mu yo soyayya
Ni da ke soyayya
Don ko shi ne sinadari na zaman aure
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...