album cover
Rayuwa
7,490
World
Rayuwa was released on August 7, 2019 by indie as a part of the album Chiroma
album cover
AlbumChiroma
Release DateAugust 7, 2019
Labelindie
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM89

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Ali Jita
Ali Jita
Producer

Lyrics

Toh, mafarki na
Ke nake gani dare rana
Kada ki raunanan tunani na
Ki garzayo gare ni yan mata
Idanu na, basu iya jure kuka na
A kan jiran ki zuciya kuna
Me yasa kike gudu na ne?
So ruwan zuma ne
Amma ku san kala-kala ne
Me armashi wanda babu wahala ne
Ku ce da kishiyan dayan ruwan madaci
Rayuwa, rashin masoyi damuwa
Kamar a rayu ba ruwa
Toh me ake da rayuwa in babu so?
Rayuwa, rashin masoyi damuwa
Kamar a rayu ba ruwa
Toh me ake da rayuwa in babu so?
Wallahi ke na baiwa yarda ta
Ke zani karkadawa jita ta
Masoyiya ke nake fata
Na samu tabbacin mafarki na
Ina da tambaya
Ki dan tsaya
A duniya, shin zaki rayu in babu so?
Rayuwa, rashin masoyi damuwa
Kamar a rayu ba ruwa
Toh me ake da rayuwa in babu so?
Rayuwa, rashin masoyi damuwa
Kamar a rayu ba ruwa
Toh me ake da rayuwa in babu so?
Ke nake gani, kinyi sansani
Ke nake tunani
Naji na gani, mai farin jini
Mai kyawun kamanni
Karda ki kini sahiba ta
Ko ki guje ni gimbiya ta
Guna daban kike a mata, masoyiya
Sultan with the beat baby
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...