album cover
Naira
3,547
World
Naira was released on November 16, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album World Rhapsody, Vol. 23
album cover
Release DateNovember 16, 2018
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM132

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Composer

Lyrics

Mira, Mira, ahh
Mira, Mira, ahh
Mira, Mira, ahh ah ahh
Kin shiga zuciya da raina Mira
Bani zuma taso zan sha dan wakarki zanyi yanzu
Kai nasaka a zuciya ta Mira
Amshi zuma taso kasha muyi waka yanzu-yanzu
Bani zuma insha kyauta ta masoya
Zata saka in kara zaki daga murya
In nayi baitika dakyau ke kika sanya
Zana yabeki gimbiya ke sanadin farinciki
Zana yabeka saurayi kaine bakin ciki na
Kin shiga zuciya da raina Mira
Bani zuma taso zan sha dan wakarki zanyi
Ka shiga zuciya 'kuryarta ka kwanta
A gadon ka na kwanta wacce 'kauna ta kafa
Ko guduma da bindiga basu cire ta
Kai sha'anin ka saurayi watarana kai miji na
Ki sha'anin ki 'yar budurwa kece farinciki na
Kai nasaka a zuciya ta Mira
Amshi zuma taso kasha muyi waka yanzu-yanzu
Eh bana ruwan ido Mira a so ke nazaba
Dai-dai na gwargwado zana kulaki babu kwaba
Muje filin cido zana tsaya bazan guje ba
Sai yayi hubba, ko ban iya ba?
Jarumta ta zana nuna koda zan rasa raina
Jarumta ta zana nuna saboda so da kauna
Kin shiga zuciya da raina Mira
Bani zuma taso zan sha dan wakarki zanyi yanzu
Eh ado na tafiya wai-waye kaina waiga
Duba ina tayin zagaye nayi yanga
Wankan da nayi ba jirwaye nasa riga
Idan nasamu gu nai shiru kai nake tunawa
Idan nasamu gu nai shiru ke nake tunawa
Ina tausayawa mai yin so da ba'a sanshi
Kalma taki da zafi kama da reshe
Ko a baki dadi soyayya a fa tashi
Zoki fada da kanki dadi zaizo kunnuwa na
Zana aadi kai murna jin dadin idanuwa na
Kin shiga zuciya da raina Mira
Bani zuma taso zan sha dan wakarki zanyi yanzu
Kai nasaka zuciya ta Mira
Amshi zuma taso kasha sha dan waka yanzu-yanzu
Written by: Umar Muhammad Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...