album cover
Zamani
271
Afro-Beat
Zamani was released on November 13, 2022 by Apple Media Africa as a part of the album Skelebe, Vol. 3
album cover
Release DateNovember 13, 2022
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM106

Credits

PERFORMING ARTISTS
Adamu Abdullahi Zango
Adamu Abdullahi Zango
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adam. A. Zango
Adam. A. Zango
Composer, Lyrics

Lyrics

Nine Zahraddeeni karmatako
Eh, dan baiwa yaro mai zamani
Kana kidan zamani
Kai wakar zamani
Zamani, nine mai zamani (zamani)
Asalam-salam ga ni na fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Nayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Gashi ya fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Gashi ya fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Gani na fito Zahraddeen na fito (kaine dan baiwa)
Dan baiwa jama'a suka ambato (kaine dan baiwa)
Nayi gaisuwa ga masoya ina dada yi muku komai nayi ikon Allah ne ba ayi mana dole
Gashi ya fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Kyan tafiya ayi dawowa
Kece burina (burina)
Makullin sirrina (sirrina)
Kauna tasa nayi hajijiya (jiya)
Sarauta saidai gado (eh eh)
Taho muyi gardo gardo (eh)
Wasan yara ne shina tuna, taho muyi wasan dodo (eh)
Fagen ao kece jigi (eh eh)
Idona kece ya hango (eh)
Na shiga hali wasan da nayo miki ki zamto mai jego
Kaine burina (burina)
Makullin sirrina (sirrina)
Kauna tasa nayi hajijiya (jiya)
Ehh
Ahh
Agaza, agaza
Agaza, ki agaza
Ka agaza
Lalowe alayya taskar soyayya, a sonki nai dabara
Sonki na duba
Sonka na duba
Kauna ba zancen ace muyi rabuwa
Kauna na zancen ace muyi rabuwa
Zo ki mini rumfa
Zo ka mani tumfa
Sonki shi nasa a rai
Sonka shi nasa a rai
Zo taho masoyiya, ki agaza (ka gaza)
Gashi ya fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
(Ahhh) laila fushinki ya sa ni tunani, murmushinki ya dimauta ni
Soyayya nai nuni kalla matso kar muyo gaba
Soyayyarki a zuci nayi sartse (dan baiwa)
A sazari ansa so dadatse (dan baiwa)
Na shiga kejin kauna zo bude (dan baiwa)
Kwari na so an sa mini na harde (dan baiwa)
Ni lafazinka yasani tunani
Murmushinka ya dimautani
Soyayya nai numi kalla matso kar muyo gaba
Tsuntsun so nai zamewa zo tallafi so dubayya
Zanzan zabarin soyayya so tallafi so dubayya
Na zargo zargen zabewa azarbabin so zarge
Mattarin taron tarewa tattaro miki jari
Majaujawa jawo jarin so jinnin jiki na juyi (juyi)
Barin barin babban burinso bamu barin son juna
Asalam-salam ga ni na fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Nayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Gashi ya fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Gashi ya fito mai Zamani Zahraddeen karmatako
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Yayi gaisuwa gunku masoya Allahu yaja zamani
Allahu yaja zamani
Allahu yaja zamani
Allahu yaja zamani
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...