album cover
Birnin Zamani Tpumpy
album cover
Birnin Zamani Tpumpy was released on May 18, 2026 by Gwanja Records as a part of the album Birnin Zamani Tpumpy - Single
May 18, 2026
LabelGwanja Records
LanguageEnglish
BPM109
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

T-Pumpy, T-Pumpy
T-Pumpy gaji birnin zamani Waru
Katampe da T-Pumpy
It's Dj Tune on the beat
Tafi kaga birnin zamani (yawwa)
Zaka ji sabon labari
Saboda komai yayi ne in kaje ka nemi su T-Pumpy
Chan Waru (haka)
Chan T-Pumpy chan
Haba kai zaka tada T-Pumpy Waru
Zaka tada T-Pumpy Guzape
Zaka tada T-Pumpy Katampe, Katampe, Katampe
Zan fara, yafalele
Yafe
T-Pumpy
Je ka Waru zakaga T-Pumpy yanzu sunyi birnin zamani
A Abuja birnin taraiyya T-Pumpy sunyi birnin zamani
In kudinka fa bai kai yardarka sai tai ma tsani
Inka yarda da T-Pumpy toh ka maida komai mai sauki
Tinda Allah ne keyi ba mutum bane ba wallahi
T-Pumpy, T-Pumpy
T-Pumpy, T-Pumpy gaji birnin zamani Waru
Katampe da T-Pumpy
Katampe da T-Pumpy
Karsana da T-Pumpy
A Idu da T-Pumpy, har a Idu da T-Pumpy
Har Guzape da T-Pumpy
Kai har a Guzape da T-Pumpy
Ba iya Abuja ba T-Pumpy kai har Ibadan da T-Pumpy
Ba iya Abuja ba T-Pumpy kai har Ibadan da T-Pumpy
Gaji masu birnin taraiyya Abuja
Gaji masu birnin zamani Waru
Gaji masu T-Pumpy nan a Katampe
Zaka zo ka iske mu har a Guzape
Zaka zo ka iske T-Pumpy Idu
Zaka zo ka iske T-Pumpy Karsana, Karsana
Karsana, Karsana, Karsana
Karka manta Alaye mutanen ne sukayi sabon waje fa
Written by: ado isah gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...