album cover
Umarni
15,541
World
Umarni was released on May 2, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album Iconic Sounds of Africa, Vol. 101
album cover
Most Popular
Past 7 Days
03:00 - 03:05
Umarni was discovered most frequently at around 3 minutes into the song during the past week
00:00
02:20
02:25
02:55
03:00
03:20
03:30
04:10
00:00
04:39

Credits

PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nura Musa Inuwa
Nura Musa Inuwa
Lyrics

Lyrics

Muyi soyayya mun dace
So mai son ki dai-dai ne
Domin Allah karda ki guje umarnina
Muyi soyayya mun dace
So mai son ka dai-dai ne
Domin Allah bani gudun umarni
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Eh 'damara na 'daura burina shine in ganki gidana
Munyo sabo so yai dadi kinzam mata a gurina
Kema bito ki biyo baya ki biyi ta shilla gurina
Kalmar soyayya ta fito daga baki na
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Kalmar so walla akwai dadi dominka na sallama kaina
Mai 'kinka da mai mugar zana in toshe kunnaye na
Idan kaga zan fada rami ka ruko man hannaye na
Bude kunne kajiyo sauti na kalamai na
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Kira banaji tin gabar soyayya nai nisa
Ni zana kiraki da suna dan ajikina kinyo rassa
Na sanyo kayan yaki gun makiyinki na dakko fansa
Filin yaki zana sako harsashai na
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Eh Maza basa birge ni dan zancen su idan na tino ka
Ni raina baya 'baci sai in naji za'a taboka
Idan na tuno mutuwa ta sai injini inayin kuka
Banso na mace in kyaleka a baya na
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
In anaso aga fushina to a taba man 'yar lele na
A gida 'kasa za'ai bako dan Allah ku 'dau yare na
'Karshe a jikewar zance na na 'kunshe na bashi ga rana
Burin dayake yaggarwa a idanuna
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Uhmm kwana 'daya in ban ganka ba koda idona ban rintsawa
A nabiyu in bakazo ba ko fara'a bana iya yowa
A na uku in banganka ba ko kaina ba'a ganewa
A na hudu in kazo sanyi na raina
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Muyi soyayya mun dace
So mai sonki dai dai ne
Domin Allah karki guje umarnina
Muyi soyayya mun dace
So mai son ka dai-dai ne
Domin Allah bani gudun umarni
Mai soyayya ya dace in rainai baya 'kuna
A fadi kau wannan shine umarni
Written by: Nura Musa Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...