Lyrics

Yeah Su kace! (Su kace) Easy (easy) Eh! YFK Wayyo Allah! Jo-jo nice did it Wetin man no go see? Rochi no be gelusil Anythin' wey man order, wallahi, this girl she want to follow see She gettin' high on the low Mixing koda da roro Kafin in gane ta gama kwala baby you wish you wanna slow o Ta cika bada baya (ta cika bada baya) Cikin bakin abaya (cikin bakin abaya) Amman wai gaba na kule bara a aza mata abaya Wayyo Allah Like this like that Malama dan Allah ki dakata Hayin gaba cike da gar-gada I said take it easy tace mun "Zaga dat" Wayyo Allah! Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my Nigga ana burouba Lissafi! Irin wannan nake burkita lissafi Daga ganin ta tasan littafi Kan na shigo sai da na gama da mai gadi Toh! Set sa da kus Su surrender Tana gani na ta zabga surrender Ana ta so a sani kaman danger Ga mai Peugeo' nan zai ja da Challenger Automatic (Eh!) This yo' style is systematic Kumatu-kumatu jagantic Yau ni ne a jirgin Titanic (Su kace!) "Dj Ab automatic" (Eh!) This yo' style is systematic (Eh!) Kumatu-kumatu jagantic Yau ni ne a jirgin Titanic Wayyo Allah! Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my Nigga ana burouba Yeah! See a lot of hypocrites Wallahi, I'm sick of it Some people that be trashing me on Twitter They begging for giveaway (they begging for giveaway) Wai, she tryna survive (uhm) While she working day and night Wai no time to be tush, pass me the kush Make I fell alright Wai in kai ta Dubai (wai in kai ta Dubai) Wai in kai ta Malay' (wai in kai ta Malay') Nace "Look in my eyes I lie you won't told me to magane" (you wan turn me to magane) (Huh!) But I get her magani Kai hadda hadawa da malamai (uhm-uhm) Jarumin jiya ba a ja dani Ba wani wai-wai kai na gani Duka! Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my nigga ana burouba wayyo Allah Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba (ana burouba!) Ana burouba a Lagos my Nigga ana burouba Musical genius
Writer(s): Haruna Abdullahi, Ibrahim Rufai, King Bawa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out